Barka da zuwaMeta-Wiki, shafin yanar gizo na al'umma na duniya donWikimedia Foundation'sprojects da kuma ayyuka masu dangantaka, daga daidaito da kuma tattara bayanai zuwa tsare tsare da kuma bincike.
Sauran wiki da meta ta mai da hankali akan su sune kamar hakaWikimedia Outreach ayyuka ne na musamman wadanda ke da tushensu a Meta-Wiki. Tattaunawa masu alaƙa suna faruwa akan Wikimediajerin imel (musammanwikimedia-l, tare da ƙarancin zirga-zirgar saWikimediaAnnounce),IRC channels akan Libera, wiki naWikimedia affiliates, da sauran wurare.
| February 6 – February 27: | 2026 Wikimedia Steward elections voting is running until 27 February 2026, 14:00 (UTC). |
| March 13 – March 14: | Northwestern European Hackathon in Arnhem, Netherlands |
| May 15 – May 17: | ESEAP Conference 2026 in Kaohsiung, Taiwan |
Content projects specialized by linguistic edition
Multilingual content projects
Outreach and administration projects
Technical and development projects