Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
Wiktionary
Nema

rama

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Rama Shi ne raguwar ƙauri na wani abu ba bisa kamanninsa na'asali ba.Rama a ma'ana ta biyu. wani ganye ne da manomake nomashi wanda ake dafa shi a ci ko kuma ayi dambu dashi.Rama ama'ana ta uku, yana nufin ɗaukar fansa akan wani abu musamman na rashinjin dadi.

Daga "https://ha.wiktionary.org/w/index.php?title=rama&oldid=32913"

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp