Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
Wiktionary
Nema

Alhamis

Daga Wiktionary

AlhamisAbout this soundAlhamis (help·info) Ɗaya ce daga cikin Ranakun mako wacce take kafin Ranarjuma'a.

Misalai

[gyarawa]
  • Yau laraba gobe alhamis ba makaranta.
  • Zanje kasuwa Alhamis mai zuwa.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Thursday
  • Larabci: الخميس[1]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7.ISBN 9789781601157.
Daga "https://ha.wiktionary.org/w/index.php?title=Alhamis&oldid=36314"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp