ZambiyaHakainde Hichilema shugaba na yanzugiwaye a zambiyahippo a zambiaKogo a zambiazambiya
Zambiya koJamhuriyar Zambiya (da Turanci:Republic of Zambia), ƙasa ce, da take gabashinAfirka.[1] Zambiya, tana da iyaka da DemocraɗiyyanKongo daga Arewa, sai kuma Tanzaniya daga arewa maso yamma, saiMalawiy daga gabashin,Mozambique daga kudu maso gabas,Zimbabwe da Botswana daga kudu,Namibiya daga kudu maso yamma, sai kumaAngola daga yamma. Babban birnin Zambiya shineLusaka, da yaren Turanci capital city of Zambia is Lusaka, Zambiya, tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i (752,618). Zambiya tana da yawan jama'a kimanin (16,591,390), bisa ga jimillar shekara ta (2016).Shugaban ƙasar ZambiyaEdgar Lungu ne daga shekara ta (2015). Mataimakin shugaban kasarInonge Wina ce daga shekara ta (2015).