Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Virginia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Virginia
Commonwealth of Virginia (en)
Flag of Virginia (en)
Flag of Virginia(en)Fassara


TakeOur Great Virginia(en)Fassara (ga Yuli, 2015)

Kirari«Sic semper tyrannis(en)Fassara»
«Virginia is for Lovers(en)Fassara»
Official symbol(en)FassaraNorthern Cardinal(en)Fassara daVirginia Quadricentennial tartan(en)Fassara
InkiyaOld Dominion daMother of Presidents and the Mother of Statesmen
Suna sabodaColony of Virginia(en)Fassara
Wuri
Map
 38°N79°W / 38°N 79°W /38; -79
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka

Babban birniRichmond(mul)Fassara
Yawan mutane
Faɗi8,631,393 (2020)
• Yawan mutane77.86 mazaunan/km²
Home(en)Fassara3,184,121 (2020)
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Bangare nacontiguous United States(en)Fassara daSouth Atlantic states(en)Fassara
Yawan fili110,862 km²
• Ruwa7.68 %
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Altitude(en)Fassara290 m
Wuri mafi tsayiMount Rogers(en)Fassara (1,825 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
North Carolina
West Virginia (20 ga Yuni, 1863)
Maryland
District of Columbia(en)Fassara
Tennessee (1 ga Yuni, 1796)
Kentucky (1 ga Yuni, 1792)
Bayanan tarihi
MabiyiColony of Virginia(en)Fassara
Ƙirƙira25 ga Yuni, 1788
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwagovernment of Virginia(en)Fassara
Gangar majalisaVirginia General Assembly(en)Fassara
• Gwamnan jahar VirginiaGlenn Youngkin(en)Fassara (15 ga Janairu, 2022)
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court of Virginia(en)Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2US-VA
GNIS Feature ID(en)Fassara1779803
Wasu abun

Yanar gizovirginia.gov

Virginia jiha ne daga jihohin ƙasarTarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari bakwai da tamanin da takwas 1788.

Babban birnin jihar Virginia,Richmond ne. Jihar Virginia yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i dubu ɗari da goma da ɗari bakwai da tamanin da shida 110,786, da yawan jama'a 8,517,685.

Gwamnan jihar VirginiaRalph Northam ne, daga zaben gwmanan a shekara ta alif dubu biyu da goma sha bakwai 2017.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Yorktown Victory Monument, Yorktown
    Yorktown Victory Monument, Yorktown
  • Richmond, capital of Virginia
    Richmond, capital of Virginia
  • Makabartar ƙasa a cikin Arlington / US-Nationalfriedhof a cikin Arlington
    Makabartar ƙasa a cikin Arlington / US-Nationalfriedhof a cikin Arlington


Jihohin Taraiyar Amurka
Alabama |Alaska |ArizonaArkansas |California |Colorado |Connecticut |Delaware |Florida |Georgia |Hawaii |Idaho |Illinois |Indiana |Iowa |Kansas |Kentucky |Louisiana |Maine |Maryland |Massachusetts |Michigan |Minnesota |Mississippi |Missouri |Montana |Nebraska |Nevada |New Hampshire |New Jersey |New Mexico |New York |North Carolina |North Dakota |Ohio |Oklahoma |Oregon |Pennsylvania |Rhode Island |South Carolina |South Dakota |Tennessee |Texas |Utah |Vermont |Virginia |Washington |West Virginia |Wisconsin |Wyoming
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Virginia&oldid=420746"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp