Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

User:Anasysmart

    Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
    Inda muka tattauna akan bunkasar Wiktionary da kuma fassara.
    Lokacin taron Hausa Wikimedinas user group da aka gabatar a Kaduna a ranar 26/10/2025

    Sunana Anas Lawal. An haife Karamar Musawa ta Jihar Katsina a shekarar 2000. Nayi karatun Firamare a Fulalawa Primary School dakuma Flavio Nursery and Primary school Badarawa Kaduna inda nagama a shekarar 2010. Nayi karatun sakandire a Makarantar Kimiyya dake Musawa (wato Government Science Secondary Musawa) daga sherarar 2010 zuwa 2015. Nawuce zuwa kwalejin Ilmi ta Tarayya dake KatsinaFederal College of Education, Katsina daga shekarar 205 zuwa 2018 inda na karanci Fasahar Na'ura mai kwakwalwa (Computer science) da Ilmin Halittu wato Biology. Nayi Karatun Digiri na farko a Jamai'ar Indira Ghandi dake Delhi Inidia wato (Indira Ghandi National Open University India) inda na karanci Fasahar manhaja (Bachelpor of Computer Apllications) daga shekarar 2022 zuwa 2025. Nayi aiki awaje da dama inda na karanatar da ICT a Zabib College Kaduna, Jobberman Nigeria, Save the Children dadai sauransu. Ina sha'awar bunkasa fasahohi da dama domin bunkasa da saukaka koyon Harshen Hausa.

    Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=User:Anasysmart&oldid=727721"

    [8]ページ先頭

    ©2009-2025 Movatter.jp