TurkiyyaTürkiye Cumhuriyeti (tr)Türkiye (tr)تركیه جمهوریتی (ota)Take İstiklâl Marşı (en) (12 ga Maris, 1921)Kirari «یورتده صلح، جهانده صلح » «Yurtta sulh, cihanda sulh » «Heddwch gartref, heddwch yn y byd » Wuri Babban birni Ankara Yawan mutane Faɗi 85,372,377 (2023) • Yawan mutane 108.95 mazaunan/km² Home(en) 26,075,365 (2022) Harshen gwamnati Turkanci Labarin ƙasa Bangare na Balkans (en) ,Yammacin Asiya ,Gabas ta tsakiya ,Mediterranean Basin (en) ,Black Sea Basin (en) daEurasia (en) Yawan fili 783,562 km² Coastline(en) 8.333 km Wuri a ina ko kusa da wace teku Bahar Rum ,Black Sea ,Aegean Sea (en) daLevantine Sea (en) Wuri mafi tsayi Mount Ararat (en) (5,137 m)Wuri mafi ƙasa Black Sea (0 m)Sun raba iyaka da Bayanan tarihi Mabiyi Daular Usmaniyya Ƙirƙira 29 Oktoba 1923 Ranakun huta Tsarin Siyasa Tsarin gwamnati unitary state (en) dapresidential system (en) Majalisar zartarwa Government of Turkey (en) Gangar majalisa Grand National Assembly of Turkey (en) • President of Turkey(en) Recep Tayyip Erdoğan (mul) (28 ga Augusta, 2014)• President of Turkey(en) Recep Tayyip Erdoğan (mul) (24 ga Yuni, 2018)Ikonomi Nominal GDP(en) 819,034,484,303 $ (2021) Kuɗi Turkish lira Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci Suna ta yanar gizo .tr (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho +90 da +36 Lambar taimakon gaggawa *#06# da177 (en) Lambar ƙasa TR NUTS code TR Wasu abun Yanar gizo turkiye.gov.tr
Turkeya Turkiyya; Ƙasa ce wadda ta ke tsakanin NahiyarAsiya da taTurai . Tana makwabtaka da ƙasashe kamarIran ,Irak ,Girka ,Siriya ,Armeniya ,Georgiya daBulgairiya .
Istambul Turkeyya Ƙasar turkiyya ƙasa ce mai daɗaɗɗentarihi musamman ma ta daɗewar halittar ɗan Adam a cikin ta. Bayan nahiyarAfrika babu wani yanki da ya kai Turkiyya daɗaɗɗen tarihin Ɗan Adam. Babbanbirninta shi neİstanbul .
Lallai kamTurkiyya ƙasa ce wadda ta ƙunshi daɗaɗɗun dauloli masu ɗinbin tarihi.
Mutanen Turkiyya mutane ne masu matuƙar bin al'adu da kuma addininsu. Galibin mutanen Turkiyya Musulmai ne.
Rubutun Istanbul tare da alamun addinan Ibrahimiyya Yawanci mutanen ƙasar Turkiyya 'yan ɗarika ne da kuma 'ƴan Ahlus-sunna, amma akwai kaɗan daga cikinsu mabiya addinin, Kirista.
Kocatepe Camii Ankara
Anhango cikin birnin Ankara daga tashar bus
Ginin tarihi a Ankara
Gidan tarihin Ankara (museum)
masallacin Haci Bayram a Ankara
Kocatepe Camii Ankara
Haci Bayram park
Husumiyar masallacin Arslanhane
Husumiyar masallacin Arslanhane
Anhango cikin birnin Ankara daga tashar bus
Ginin tarihi a Ankara
Levent Financial Center, Turkiyya
Tashar jirgin kasa ta Haydarpasa, Turkiyya
Hagia Sophie, Turkiya
Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta .