Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Tsibiran Solomon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tsibiran Solomon
Solomon Islands (en)
Flag of the Solomon Islands (en)Coat of arms of the Solomon Islands (en)
Flag of the Solomon Islands(en)FassaraCoat of arms of the Solomon Islands(en)Fassara


TakeGod Save Our Solomon Islands(mul)Fassara

Kirari«To Lead is to Serve»
«Seek the unexplored»
«A fo ben, bid bont»
Suna sabodaSulaiman
Wuri
Map
 9°28′S159°49′E / 9.47°S 159.82°E /-9.47; 159.82

Babban birniHoniara(en)Fassara
Yawan mutane
Faɗi611,343 (2017)
• Yawan mutane21.53 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Bangare naMelanesia(en)Fassara
Yawan fili28,400 km²
Wuri mafi tsayiMount Popomanaseu(en)Fassara (2,335 m)
Wuri mafi ƙasaPacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiBritish Solomon Islands(en)Fassara
Ƙirƙira1978
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaNational Parliament of Solomon Islands(en)Fassara
• monarch of the Solomon Islands(en)FassaraCharles III (8 Satumba 2022)
• Prime Minister of the Solomon Islands(en)FassaraJeremiah Manele(en)Fassara (2 Mayu 2024)
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara1,580,303,517 $ (2021)
KuɗiSolomon Islands dollar(en)Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.sb(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+677
Lambar taimakon gaggawa911(en)Fassara,988(en)Fassara da999(en)Fassara
Lambar ƙasaSB
Wasu abun

Yanar gizosolomons.gov.sb
Tutar Tsibiran Solomon.

Tsibiran Solomon (da TuranciSolomon Islands) ƙasa ce, da ke aOseaniya. Babban birnin ƙasar Tsibiran SolomonHoniara ne. Tsibiran Solomon tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 28,400. Tsibiran Solomon tana da yawan jama'a 652,857, bisa ga jimilla a shekara ta 2018. Akwai tsibirai dari tara cikin ƙasar Tsibiran Solomon. Tsibiran Solomon ta samu yancin kanta a shekara ta 1978.

Daga shekara ta 2019, gwamnan ƙasar Tsibiran SolomonTallis Obed Moses ne. Firaministan ƙasar Tsibiran SolomonManasseh Sogavare ne daga shekara ta 2019.

  • Bikin samun 'Yancin kan Tsibirin Solomon a ranar 7 ga Yuli 1978
    Bikin samun 'Yancin kan Tsibirin Solomon a ranar 7 ga Yuli 1978
  • Malaita island
    Malaita island
  • Solomon Islands' National Parliament building, Honiara
    Solomon Islands' National Parliament building, Honiara
  • Solomon Islanders at a peace protest in 2003
    Solomon Islanders at a peace protest in 2003
  • Ministry of the Interior
    Ministry of the Interior
  • The Five Dollar Proof Coin
    The Five Dollar Proof Coin

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Tsibiran_Solomon&oldid=307680"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2026 Movatter.jp