hoton garin tel abibSkyline_of_Tel_Aviv_(34324506705) Tel-Tel_Aviv-Yafo_(12275871006)Aviv_InstitutFrancais_8116aPart_of_Tel_Aviv's_hotel_district_the_old_town_of_Tel_Aviv_(FL50355462)
Tel Abib koTel Aviv birni ne aIsra'ila.Tel Aviv (Hebrew: תֵּל אָבִיב, daLarabci: تل أَبيب) ita ce ta biyu cikin birane masu yawan al'ummah a kasar Isra'la bayanJerusalem— kuma ita ce birni mafi yawan al'ummah daga yankinGush Dan. Tana nan ne a yankin gabarTekun Mediterranean dake ƙasar. Ita ce cibiyar hada-hadar tattalin arziki da fasahar ƙasar.
Gwamnatin garin Tel AvivTel Aviv-Yafo Municipality, Wanda shugaban ta shi neRon Huldai, juma nan mazaunin hukumomin ƙasashe daban-daban dake hulɗa da ƙasar suke. Nan ne Babban birnin kasar Israela kamar yadda dokar da ƙasar ta yi naJerusalem Law a shekarar 1980. Fadar shugaban kasar, hukumomin gwamnati da Kotun Koli na kasar, da kuma Majalisar kasar (Knesset) duk suna garin ne. Amma kumaHukumomin Falasdinu suna daukan gabashin Jerusalem a matsayin babban birnin kasarsu idan suka samu yanci. Sai dai Majalisar Dinkin Duniya ba ta yarda da cewar Jerusalem ita ce Babban birnin Israela ba, duk da cewar Israilar da wasu kasashe kawayenta suna cewa babban birnin tace, kamar kasarTaiwan,Czech republic daAmurika. Amma dai Majalisar tana ganin abinda zai tabbatar wa Israila birnin shi ne idan ta sasanta tattaunawa tsakanin ta da hukumomin kasar Falasdinu.[1]. Kasashe sun cigaba da tafiyar Ofishin Jakancinsu a birnin Tel Abib, ko a kusa da birnin Kudus, kamar aMevaseret Zion. (seeCIA FactbookArchived 2018-12-24 at theWayback Machine). Birnin Tel Abib shi ne na 25th acikin biranen Duniya wadanda ake kallonsu a matsayin cibiyoyin hada hadar kudade. Kuma itace na uku na GDP cikin birane masu tattalin arziki sannan kuma mafi arziki akan GDP a yankin gabas ta tsakiya.[2][3] The city has the 31st highest cost of living in the world.[4] Tel Aviv receives over 2.5 million international visitors annually.[5][6] A "party capital" in the Middle East, it has a livelynightlife and 24-hour culture.[7][8] A Tel Aviv neJami'ar Tel Aviv take, kuma mafi girman Jami'a a kasar Isra'ila, Wanda keda dalibai sama da dubu talatin (30,000).
An kirkira birnin ne a shekarar 1909 kumaYishuv (Bayahude mazaunin garin yafara samar da ita, a matsayin wani Sabon rukunin gidaje da akayi a yankin gabar kasar dake tsohuwar garinport city dakeJaffa , sannan yazama bangarenJerusalem province naOttoman Syria. Da farko ana kiranta da 'Ahuzat Bayit' amma saidai a shekarar data zagayo ne aka canja sunan zuwa 'Tel Aviv' wanda ke nufin "Ancient Hill of Spring". Other Jewish suburbs of Jaffa established outside Jaffa's Old City even before Tel Aviv, eventually became part of Tel Aviv, the oldest among them beingNeve Tzedek (est. 1886).[9]
Yancirani wadanda yawancinsu yahudawa ne, sune suka cika garin, Wanda hakan yasa garin yafi yawan al'ummah akan garin Jaffa, wanda yawancin al'umman nanLarabawan falasdinu ne a waccan lokacin.[10] an hada garuruwan Tel Aviv da Jaffa suka zama daya a shekarar 1950, shekara biyu bayan nan Israila ta tattabar da yancin kanta a wannan garin.Farin Birni na Tel Aviv, an Santa sa cikin wuraren tarihin Duniya taUNESCO a 2003, ta tattara samfarin zane zanen gine gine na duniya Wanda yahada daBauhaus da wasu ire-iren samfarin zanen gidaje na zamani.[11][12]