Tashar Kyoto
Tools
General
Fitar/kaiwa waje
A sauran ayyukan
Tashar Kyoto | |
---|---|
100 train stations in Kinki | |
![]() | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Japan |
Prefecture of Japan(en)![]() | Kyoto-fu(mul)![]() |
City designated by government ordinance(en)![]() | Kyoto |
Ward of Japan(en)![]() | Shimogyō-ku(en)![]() |
Coordinates | 34°59′08″N135°45′31″E / 34.9856°N 135.7586°E /34.9856; 135.7586 |
![]() | |
Ƙaddamarwa | 5 ga Faburairu, 1877 |
Tashar Kyoto(京都駅, Kyoto-eki) tashar jirgin kasa ce ta fasinja dake cikin birninKyoto, Japan, wanda Kamfanin Railway na Yammacin Japan (JR West) ke gudanarwa.
An bude tashar Kyoto a ranar 6 ga Fabrairu, 1877. Tare da keɓantawar Layin Jirgin ƙasa na Japan (JNR) a ranar 1 ga Afrilu, 1987, tashar ta kasance ƙarƙashin ikon Kamfanin Railway na Yammacin Japan.
A cikin kasafin kuɗi na 2019, matsakaicin fasinjoji 450000 ne ke amfani da tashar kowace rana.