Yancirani dasuka shiga Tanzania sun hada masu magana da harshenSouthern Cushitic wadanda sukazo dagaEthiopia (Habasha);[3] Eastern Cushitic people who moved into Tanzania from north ofLake Turkana (about 2,000) and (4,000 years ago);[3] and theSouthern Nilotes, sunhada daDatoog, wadanda asalin su daga yankin iyakarSouth Sudan–Ethiopia ayanzu, tun daga shekara ta (2,900) da (2,400) dasuka shude.[3][3][4]
Mulkin mallakan turawa yafara ne da asalin garin Tanzania a karshen karni na (19th) lokacin daJamus ta kirkiraGerman East Africa, inda kuma hakan yaba Britaniya damar kwashe su yayinWorld War I. Asalin garin shineTanganyika, taredaZanzibar Archipelago wanda aka keba dan hukuncin yan mulkin mallaka. Bayan basu yanci kai a alif (1961) da alif (1963) sai garuruwan biyu suka hade a watan April ta shekara alif (1964) inda suka kafa Kasar hadaddiyar jamhoriyar Tanzania.[5]
birnin Tanzaniya
Majalisar dinkin Duniya ta kiyasta yawanmutanen Tanzania sunkai kusan miliyan (16) Tsarin mulkin kasar, tsarinShugaban kasa ne akan bin dokar constitutionalJamhuriya tun daga shekara ta alif (1996) babban birnin tarayyar ƙasar itaceDodoma anan ne fadar gwamnati da Majalisa da wasu hukumomi na gwamnatin suke.[6]Dar es Salaam, tsohuwar babban birnin kasar ita ta cigaba da rike msfi yawan hukumomin gwamnatin, kuma itace birni mafi yawa a kasar, da babban tasharruwa, kuma jagorar kasuwancin kasar.[5][7][8] Tanzania is ade facto one-party state with thedemocratic socialistChama Cha Mapinduzi party in power.
manyan tsaunikan kasar tanzaniya
Tanzania takasance mai yawan tsaunuka kuma tanada cunkoson mutane a arewa maso gabashin kasar, inda tsaunin Kilimanjaro yake. Three ofAfrica's Great Lakes sunada bangare a Tanzania. Daga arewa da yamma akwaiLake Victoria, Africa's largest lake, da kumaTanganyika, lake din dayafi zurfi a Afirka, yashahara a iri kifayansa, gabar gabashi nada zafi da damshi, taredaZanzibar Archipelago tsibiri.Kalambo Falls, yana nan aKalambo River a Zambian border, is the second highest uninterruptedwaterfall a Africa.[9]Menai Bay Conservation Area shine babban yankin Zanzibar marine dake samun kulawa.
Wasu al'ummar kabilu mabanbanta a kasuwa a tanzaniyaJami'ar kasar tanzaniyaSamia Suluhu Hassan shugaba ta kasar a yanzu, kuma mace ta farko da ke shugabanci a wannan kujera a kasar.
Sama da yaruka (100) daban daban ne ake amfani dasu a kasar Tanzania, haka yasa tazama kasa mafi mabanbantan harsuna a gabashin Afirka.[10] The country does not have ade jure official language,citation needed|date=September (2017) although the national language isSwahili.[11] A na amfani da harshen Swahili dan tattaunawa a Majalisar kasar, da ƙananan kotuna kuma harshen da ake magana dashi aprimary school. Turanci kuma ana amfan dashi a kasuwanni dadiplomacy, da manyan kotuna, kuma harshen asecondary da manyan makarantu,[10] duk da gwamnatin Tanzanian tana shirin daina amfani da turanci a ƙasar.[12] kusan kashi (10) na 'yan Tanzania suke amfani da Swahili a matsayin harshen su na farko amma kusan kashi (90) a matsayi na biyu suka dauke shi.[10]
↑3.03.13.23.3Cite error: Invalid<ref> tag; no text was provided for refs namedGenetics
↑ cite book | author=Christopher Ehret | title=An African Classical Age: Eastern and Southern Africa in World History, 1000 B.C. to A.D. 400 | url=https://books.google.com/books?id=1i-IBmCeNhUC | date=2001 | publisher=University Press of Virginia | isbn=978-0-8139-2057-3
↑"Dar es Salaam Port". Tanzaniaports.com. Archived fromthe original on 22 February 2014. Retrieved19 February 2014.Unknown parameter|deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
↑10.010.110.2cite book | author1=Ulrich Ammon | author2=Norbert Dittmar | author3=Klaus J. Mattheier | title=Sociolinguistics: An International Handbook of the Science of Language and Society | url=https://books.google.com/books?id=LMZm0w0k1c4C&pg=PA1967 | year=2006 | publisher=Walter de Gruyter | isbn=978-3-11-018418-1 | page=1967