Tahmasp II
Tools
General
Fitar/kaiwa waje
A sauran ayyukan
Tahmasp II | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() Wurin kotu tare da Tahmasp II a tsakiya, kumaNader a hagunsa. Daga wani kwafin Indiya na Jahangosha-ye Naderi, mai kwanan wata 1757/58 | |||||||||
Shahanshah | |||||||||
Karagan mulki | 10 ga Nuwamba 1722 – 1732 | ||||||||
Nadin sarauta | 24 ga Nuwamba 1722 | ||||||||
Predecessor | Soltan Hoseyn | ||||||||
Successor | Abbas III | ||||||||
Vazīr-e Azam | Rajab Ali Beg Mohammad Ali Khan Mokri Mortezaqoli Khan Mirza Abdul-Karim Farajollah Khan Abdollah Mirza Muhammad Husain Mirza Abdollah Mirza Mo'men Qazvini Mirza Muhammad Rahim Rajab Ali Khan | ||||||||
Haihuwa | 3 ga Disamba 1704 Esfahan, ![]() | ||||||||
Mutuwa | 11 ga Fabrairu 1740 (shekaru 35–36) Sabzevar, ![]() | ||||||||
Birnewa | |||||||||
Spouse | Shahpari Begum | ||||||||
Issue | Abbas III Soltan Hoseyn II Esmat-nesa Begum | ||||||||
| |||||||||
Masarauta | Gidan Safawiyya | ||||||||
Mahaifi | Shah Soltan Hosyen | ||||||||
Mahaifiya | Shahbanu Halima Sultan |
Tahmasp II (Farisawa: شاه تهماسب دومṬahmāsb II) (1704 – 11 Fabrairu 1740) Shi ne Shah na goma nadaular Safawiyya ya yi mulki daga 1722 zuwa 1732. Bayan mamayar da Hotakians ta yi wa Isfahan tare da kashe mahaifinsaShah Soltan Hoseyn, Tahmasp na biyu ya mulki wani bangare naIran na wani dan lokaci.[1] Bayan cin nasararIsfahan daNader Shah ya yi, Shah Tahmasab II ya shiga babban birninkakanninsa.