Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Sudan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sudan
جمهورية السودان (ar)
Land of the blacks (en)
Flag of Sudan (en)Emblem of Sudan (en)
Flag of Sudan(en)FassaraEmblem of Sudan(en)Fassara


TakeNahnu Jund Allah Jund Al-watan(en)Fassara

Kirari«النصر لنا»
Wuri
Map
 15°N32°E / 15°N 32°E /15; 32

Babban birniKhartoum
Yawan mutane
Faɗi40,533,330 (2017)
• Yawan mutane21.49 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiLarabci
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare naArewacin Afirka,Afirka daMiddle East and North Africa(en)Fassara
Yawan fili1,886,068 km²
Wuri mafi tsayiDeriba Caldera(en)Fassara (3,042 m)
Wuri mafi ƙasaRed Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiAnglo-Egyptian Sudan(en)Fassara
Ƙirƙira1 ga Janairu, 1956
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiJamhuriyar Tarayya
Gangar majalisaNational Legislature(en)Fassara
• Chairman of the Transitional Military Council(en)FassaraAbdel Fattah al-Burhan(mul)Fassara (12 ga Afirilu, 2019)
• Prime Minister of Sudan(en)FassaraAbdalla Hamdok (21 ga Augusta, 2019)
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara34,229,513,775 $ (2021)
KuɗiFam na Sudan
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.sd(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+249
Lambar taimakon gaggawa999(en)Fassara
Lambar ƙasaSD
Wasu abun

Yanar gizosudan.gov.sd

Tsarin mallaka da mahimman bayanai akan Sudatel Telecom Group

[gyara sashe |gyara masomin]

Sudatel Telecom Group kamfani ne na hadin gwiwar jama'a kuma daya daga cikin manyan masu samar da bayanai da sadarwa (ICT) a yankin, suna ba da sabis ga customomi a duk faɗin Sudan da Afirka.

An kafa Sudatel a cikin 1993, kuma tun daga wannan lokacin ta sami ci gaba da girma, ta fadada daga kasuwar gida zuwa kasuwannin yanki

Sudatel ta sami shiga jerangiyar Khartoum Stock Exchange da kuma Abu Dhabi Securities Exchange (ADX)..

43% na hannun jarin Sudatel ana siyar da su a Abu Dhabi Securities Exchange (ADX), yayin da gwamnatin Sudan ke da kashi 22.6% na hannun jarin Sudatel. Bugu da kari, fiye da bankunan 14 na yanki, kamfanoni 80, kungiyoyin yanki da yawa kamar Arabsat, da mutane daga Sudan da wasu kasashe 27 suna da hannun jari a cikin kamfanin.

Yanayi na kasancewar da Ayyuka da take gudanarwa

[gyara sashe |gyara masomin]

Sudatel tana ba da sabis na ICT da yawa, gami da:

1. Ayyukan Sadarwa na Wayar hannu da na kafe

[gyara sashe |gyara masomin]

tana samar da shi ta hanyar rassa a cikin ƙasashe kamar haka:

  • Sudan - Sudani
  • Senegal - Expresso
  • Mauritania - Chinguitel

2. Sabis na ajiyar cibiyar Bayanai (ciki har da PaaS & SaaS)

[gyara sashe |gyara masomin]

Sudatel ta mallaki ɗaya cikin manyan Tier III+ cibiyoyin bayanai a Afirka, daddin dadawa da wani cibiyar bayanai ta Tier III a Port Sudan. Ta hanyar waɗannan wuraren, kamfanin yana ba da:

  • sabis karɓar ajiyar bayanai
  • Software a matsayin Sabis (SaaS)
  • Dandalin a matsayin Sabis (PaaS)

3. Sadarwa ta ruwa da cikin kasaa

[gyara sashe |gyara masomin]

Sudatel ta kasance cikin sanannu ne a cikin harkar sadarwa ta ƙasa da ƙasa, tana amfani da matsayinta na kasancewa a Sudan. Tana cikin ƙungiyoyin wayoyin sadarwa da yawa na ƙarƙashin teku da na karkashin ƙasa, gami da:

  • EASSy Subsea Cable - ta haɗa Gabashin Afirka zuwa Kudancin Afirka, ta sauka a kasashe 9 (Afirka ta Kudu, Madagascar, Mozambique, Comoros, Tanzania, Kenya, Djibouti, Somalia, da Sudan)
  • SAS1 da SAS2 Subsea Cables - ta haɗa Afirka zuwa Asiya ta hanyar sadarwa ta hanyar STC a Saudiyya

Don tallafawa wannan sadarwar ƙasa da ƙasa, Sudatel ta saka hannun jari a cikin fiye da kilomita 25,000 na wayoyin fiber optic na ƙasa da kuma fiye da kilomita 11,000 na wayoyin ruwa.

Abokan ayyukan Sudatel

[gyara sashe |gyara masomin]
  • SUDASAT - tana ba da sabis na jeka ka dawo na tauraron dan adam da sabis na haɗin kamfanoni; Sudatel ta mallaki kashi 60% na hannun jarin.
  • Electronic Banking Systems (EBS) - mai gudanar da tsarin biyan kuɗi na hanyar sadarwa; Sudatel ta mallaki 30%
  • SUDANI FINTECH - sabon kamfani na fasahar kudi; Sudatel ta mallaki kashi 60%
  • Arab Submarine Cable Company (ASC) - ta ƙware ne a tsarin wayoyi na karkashin teku; Sudatel ta mallaki 50%

Mista Magdi Mohamed Abdallah Taha ya yi aiki a matsayin Shugaban da Babban Jami'in (Shugaba) na Sudatel Telecom Group tun daga 2020 kuma ya ci gaba da jagorantar kamfanin har zuwa yau

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]

Haɗin waje

[gyara sashe |gyara masomin]
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Sudan&oldid=699162"
Rukuni:

[8]ページ先頭

©2009-2026 Movatter.jp