Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Somaliya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tutar kasar Somaliya
Somaliya
Jamhuuriyadda Federaalka Soomaaliya (so)
جمهورية الصومال الفدرالية (ar)
Soomaaliya (so)
𐒈𐒝𐒑𐒛𐒐𐒘𐒕𐒖 (so)
Flag of Somalia (en)Coat of arms of Somalia (en)
Flag of Somalia(en)FassaraCoat of arms of Somalia(en)Fassara


TakeQolobaa Calankeed(mul)Fassara (2012)

Wuri
Map
 6°N47°E / 6°N 47°E /6; 47

Babban birniMogadishu
Yawan mutane
Faɗi11,031,386 (2017)
• Yawan mutane17.3 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Somaliya
Larabci
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Afirka
Yawan fili637,657 km²
Wuri mafi tsayiShimbiris(mul)Fassara (2,460 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiSomali Democratic Republic(en)Fassara
Ƙirƙira1960
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiJamhuriyar Tarayya
Majalisar zartarwaFederal Government of Somalia(en)Fassara
Gangar majalisaFederal Parliament of Somalia(en)Fassara
• Shugaban kasar somaliaHassan Sheikh Mohamud(en)Fassara (15 Mayu 2022)
• Prime Minister of Somalia(en)FassaraMohamed Hussein Roble(en)Fassara (23 Satumba 2020)
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara7,628,000,011 $ (2021)
KuɗiShilling na Somaliya
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.so(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+252
Lambar taimakon gaggawa999(en)Fassara,888(en)Fassara da555(en)Fassara
Lambar ƙasaSO
Somaliya

Somaliya (harshen Somali:Jamhuuriyadda Federaalka Soomaaliya,Hausa:Jamhuriyar Tarayya Somaliya) kasa ce, da ke a gabashin nahiyarAfirka.

kasar somaliya a wani karni na baya
mutanen somaliya a wajen rawa

Somaliya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 637,657. Somaliya tana da yawan jama'a kimanin, 14,317,996, bisa ga jimillar qididdiga a shekara ta 2016.Somaliya tana da iyaka daEthiopia da ga yamma, sai komaJibuti[1] da ga Arewa maso yamma, da komaKenya da ga kudu maso yamma, sai koma Tekun Indiya da gagabas. Babirnin Somaliya, Mogadiscio ne. Somaliya tana da fadin Kasa abakin Tekun, A Afrka[2]

Hassan Sheikh Mohamud shugaban kasar na yanzu

Shugaban kasar Somaliya Mohamed Abdullahi Mohamed. Sai Firaministan SomaliyaHassan Ali Khayre.

Tarihi

[gyara sashe |gyara masomin]

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
fulanin somaliya
wai mai kuwon rakuma a somaliya
wani mutumi a shigar al'adar shi a somaliya
kudin somaliya
  • Masallacin Isbaheysiga a Mogadishu
    Masallacin Isbaheysiga a Mogadishu
  • Sunan Somaliy da larabci
    Sunan Somaliy da larabci


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya |Aljeriya |Angola |Benin |Botswana |Burkina Faso |Burundi |Cabo Verde |Cadi |Côte d'Ivoire |Eritrea |eSwatini |Ethiopia |Gabon |Gambiya |Ghana |Gine |Gine Bisau |Ginen Ekweita |Jibuti |Kameru |Kenya |Komoros |Kwango (JK) |Kwango (JDK) |Laberiya |Lesotho |Libya |Madagaskar |Mali |Moris |Muritaniya |Misra |Morocco |Mozambik |Namibiya |Nijar |Nijeriya |Ruwanda |Saliyo |Sao Tome da Prinsipe |Senegal |Seychelles |Somaliya |Sudan |Sudan ta Kudu |Tanzaniya |Togo |Tunisiya |Uganda |Zambiya |Zimbabwe

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]


Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Somaliya&oldid=692601"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp