Wannan mukalar bata daReference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar daReference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Yanda software ke aiki
Software daya ne daga cikin bangare na na ura[1] mai kwakwalwa, wato(computer) wannan ɓangaren da ba'a iya taɓawa sai dai kawai a gani, (you can not touch it but you can see it), software na taimakawa computer wajan wasu ayyukan kamar sauwake samanun alaka da kayan da ke cikin naura. ta hanyan sauwaka ayyuka.rabe-raben software:(1) Software na likau (application software)(2) Software na naura (system software)
misalin software na likaumicrosoft office word, corel draw, adobe reader, visual studio, auto card da sauran su.misalin software na nauuraMicrosoft Windows operating system, Linus Operating system, Unix Operating system da Mac Operating system. waɗannan sune operating system guda hudu da aka fi sani kuma akafi amfani dasu a wurin masana kimiyya daban - daban.