Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Shara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
shara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare namaterial(en)Fassara,economic bad(en)Fassara daenergy source(en)Fassara
Amfanirecycling(en)Fassara
Yana haddasaGurbacewar Iska damarine debris(en)Fassara
Karatun tagarbology(en)Fassara
Hashtag(mul)Fassaragarbage
Amfani wajensorter labourer(en)Fassara darecycling worker(en)Fassara
Handled, mitigated, or managed by(en)FassaraGudanar da sharar gida
Nada jerinlist of waste types(en)Fassara
Wata mota data kwaso shara
shara

Shara, dai abu ce da akeyi domin tsaɓtace duk wani guri da ake zama ko ake mu'amula, inda kuma daga ƙarshe wannan sharar takan zama bola, kuma daga illatar ta cuta har ta iya komawa abun amfani idan aka sarrafa ta ko aka kai ta gona domin amfani da ita a matsayin taki.

Tarihi

[gyara sashe |gyara masomin]

Ya nuna kafin zuwan cigaban zamani manoma na amfani da shara ko bola domin kaiwa gona a matsayin taki, kuma har yanzun takin shara ko bola nada matuƙar amfani wajen gyara da haɓaka amfanin gona. Har yanzun a duk inda ake son noma ya haɓaka to ana amfani da shara ko bola domin bunƙasa noman, wanda ake kiran shi da sunan takin gargajiya.[1]

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Shara/Bola a cikin Kwandon Zubar da Bola
    Shara/Bola a cikin Kwandon Zubar da Bola
  • Bola
    Bola

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. https://ha.everaoh.com/yadda-za-a-cire-datti-daga-tsatsa-shine-hanya-mafi-kyau-don-warware-matsalar/
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Shara&oldid=493222"
Rukuni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp