| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Idoani(en) |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Mutuwa | 28 Disamba 2022 |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (illness(en) |
| Karatu | |
| Makaranta | University of Caen Normandy(en) Paris Nanterre University(en) |
| Harsuna | Turanci Pidgin na Najeriya Faransanci Yarbanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | Malami damataimakin shugaban jami'a |
| Employers | Jami'ar Achievers Jami'ar, Jos (1979 - |
| Imani | |
| Addini | Kiristanci |
Samuel Ajeya kasance farfesa ne kuma Mataimakin Shugaban Jami'ar Achievers . Ya mutu a shekarar 2023 yana da shekaru 72.[1][2]
Aje ya kasance farfesa ne kuma an nada shi Mataimakin Shugaban Jami'ar Achievers da ke Owo, Jihar Ondo, a watan Yunin na shekarar 2020.[1][2]
Ya mutu a watan Disamba na shekarar 2023 ba tare da an san dalilin mutuwarsa ba.[1][2]
<ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content<ref> tag; name ":1" defined multiple times with different content