Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Sam Adekugbe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sam Adekugbe
Rayuwa
Cikakken sunaSamuel Ayomide Adekugbe
HaihuwaLandan, 16 ga Janairu, 1995 (30 shekaru)
ƙasaKanada
Birtaniya
Ƴan uwa
AhaliElijah Adekugbe(en)Fassara
Karatu
MakarantaBurnaby Central Secondary School(en)Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
 Vancouver Whitecaps FC(en)Fassara2013-2017170
Vancouver Whitecaps FC U-23(en)Fassara2013-201330
 Canada men's national under-18 soccer team(en)Fassara2013-201310
 Canada national under-20 association football team(en)Fassara2014-201560
 Canadian men's national soccer team(en)Fassara2015-371
Whitecaps FC 2(en)Fassara2015-201520
Brighton & Hove Albion F.C. Reserves and Academy(en)Fassara2016-201750
Brighton & Hove Albion F.C.(en)Fassaraga Yuli, 2016-ga Yuni, 201710
IFK Göteborg(en)Fassaraga Yuli, 2017-Disamba 201790
 Vålerenga Fotball(en)Fassaraga Janairu, 2018-ga Yuli, 2021890
Hatayspor(en)Fassaraga Augusta, 2021-470
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Nauyi75 kg
Tsayi175 cm
Dan wason kwllon kafa nijeriya

Sam Adekugbe ɗan asalin ƙasarIngila ne, wanda mahaifan sa dagaNajeriya suke, kuma shahararren ɗan wasanƙwallon ƙafa ne.Ya kasance ƙwararren ɗan wasa ne naƙwallon ƙafa daga ƙasarIngila.

Tarihin kulub

[gyara sashe |gyara masomin]

Vancouver Whitecaps FCa ranar 28 ga watan Agusta shekara 2013, Adekugbe ya sa hannu a kontiragi da kungiyar kwallon MLS Vancouver Whitecaps FC, wanda ya zama sa hannu sa na bakwai a tarihin kulub din gida, Kwarewar shi ta bayyana a 27 ga watan Oktoban 2013 a wasan karshen zangon 2013 inda wasan ya kare da ci 3-0 nasara akan kungiyarColorado Rapids

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.

Sam Adekugbe ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Kanada wanda ke taka leda a matsayin baya na hagu na Vålerenga a cikin Eliteserien na Norway. Ya wakilci Kanada a ƙarƙashin 18, under-20, da manyan matakai. M cewarWikipedia,Google, Forbes, IMDb, da amintattun majiyoyin yanar gizo daban-daban, kiyasin kuɗin sam ya kai dala miliyan 5 zuwa 10. Yana da shekara 26 a 2021{

Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Sam_Adekugbe&oldid=566639"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp