Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Sallaya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sallaya
rug style(en)Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare narug(en)Fassara
Wannan sallayarSafavid ce daga audugar silk simfiɗe a ƙasa.[1]

Sallaya kodaddumar sallah wasu kan kira tatabumar sallah wani dadduma ne ko fallen ƙyalle, wani lokacin ana amfani dakafet,musulmai ke yin amfani da shi da wasu ɓangare naKiristoci da mabiyan addininBaha'i dan yin bauta akai.

A musulunci, ana shimfiɗa tabarmar sallah ne a ƙasa dan mai bautar ya hau kai saboda kasancewa cikin tsafta da kuma ake bauta. Wannan ya haɗa da sanda mai yin sallar kesajuda dazaman tahiya.Musulmi dole sai yayialwala kafin yayi Sallah, kuma dole ya yi sallah a wuri mai tsafta.

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. "Carpet".Discover Islamic Art (in Turanci).
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Sallaya&oldid=484534"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp