Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Sallah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sallah
bauta a musulunci daprayer(en)Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naprayer(en)Fassara datypes of prayer in Islam(en)Fassara
Bangare naRukunnan Musulunci,Sabil Allah(en)Fassara daal-Sirat al-Mustaqim(en)Fassara
AmfaniZikiri,Dua(en)Fassara,Tazkiah(en)Fassara,Islamic exorcism(en)Fassara daMedication in Islam(en)Fassara
Facet of(en)FassaraSuluk(en)Fassara,kyawawan aiki a musulunci daiḥsān(en)Fassara
Sunan asaliصَلَاةٌ، اَلصَّلَاةُ
Vocalized name(en)Fassaraصَلَاةٌ، اَلصَّلَاةُ
Wurin aikiMasallaci,Zawiya daMusalla
AddiniMusulunci daSufiyya
Notable work(en)FassaraSalat al-Munfarid(en)Fassara,Congregational prayer in Islam(en)Fassara daJumu'ah(en)Fassara
Suna sabodadangantaka
Wanda ya samarMuhammad,Sahabi daSalaf
Yaren hukumaLarabci
Al'adaIslamic culture(en)Fassara,Arab culture(en)Fassara dacultural globalization(en)Fassara
Part of the series(en)FassaraAhkam(en)Fassara,Maqāṣid al-Sharīʿah(en)Fassara daMaqāṣid al-Qur'an(en)Fassara
Muhimmin darasiZikiri,Ruku'(en)Fassara,sujud(en)Fassara daqiyam(en)Fassara
MaƙirƙiriGod in Islam(en)Fassara
Ƙasa da aka faraHijaz daFalasdinu
Harshen aiki ko sunaLarabci damultiple languages(en)Fassara
Gagarumin taronWitr(en)Fassara,Eid prayers(en)Fassara daSallah Tarawihi
Kayan haɗiSutrah(en)Fassara,Sallaya,Islamic clothing(en)Fassara daHijab
Present in work(en)FassaraAl Kur'ani,Hadisi,Tafsiri,Sunnah daprophetic biography(en)Fassara
Depicts(en)FassaraElements of Salat(en)Fassara,Salah obligations(en)Fassara daCorruption of prayer(en)Fassara
Has cause(en)Fassaraiman(en)Fassara,Ilimi a Musulunci daTaqwa(en)Fassara
Yana haddasaforgiveness of sins in Islam(en)Fassara,Umm Ayman daPan-Islamism(en)Fassara
Contributing factor of(en)FassaraIslam and mental health(en)Fassara,Islam and humanity(en)Fassara daIslamic ethics(en)Fassara
Location of creation(en)FassaraMakkah,Madinah daJerusalem
Has goal(en)FassaraJannah(en)Fassara daimmortality in Islam(en)Fassara
Alaƙanta daummah(en)Fassara,Ḥizb Allāh(en)Fassara daAlamin(en)Fassara
Full work available at URL(en)Fassaracorpus.quran.com… daqurananalysis.com…
Contains(en)FassaraSallan Magariba,Sallar isha`i daChafa'a(en)Fassara
Endorsed by(en)Fassaraangel in Islam(en)Fassara
Has contributing factor(en)FassaraCongregational prayer in Islam(en)Fassara,wudu basin(en)Fassara dabrotherliness in Islam(en)Fassara
Has characteristic(en)FassaraFarilla,Sallar Nafila daMustahabb(en)Fassara
Abu mai amfaniFard salat times(en)Fassara,Nafl salat times(en)Fassara daPrayer forbidden times(en)Fassara
Kiyaye taGod in Islam(en)Fassara
Manifestation of(en)Fassaraubudiyya(en)Fassara,obedience in Islam(en)Fassara daValidity of worship in Islam(en)Fassara
GudanarwanMusulmi,mu'min(en)Fassara daMuhsin(en)Fassara
Implementation of(en)FassaraVolition of God in Islam(en)Fassara daIslamic jurisprudence of worship(en)Fassara
Prerequisite(en)Fassararitual purity in Islam(en)Fassara,Kiran Sallah daIqama
Has pattern(en)FassaraKhuchu'(en)Fassara,gaze lowering in Islam(en)Fassara daSakina(en)Fassara
Permits(en)Fassarayawn(en)Fassara,Atishawa damovement(en)Fassara
Prohibits(en)FassaraBacci,Bawali daflatulence(en)Fassara
Created for(en)FassaraHamd(en)Fassara,bauta a musulunci daHuda(en)Fassara
Created during(en)FassaraBeginning of Islam(en)Fassara,Israi da Mi'raji daProphetic era(en)Fassara
Excluding(en)Fassaraeating in Islam(en)Fassara,drinking in Islam(en)Fassara daSexuality in Islam(en)Fassara
Including(en)FassaraSallan Alfijiri,Sallah Azzahar daSallar la`asar
Mutane suna Sallah
Kallon alƙibla wato ma'aba domin yin sallah
Musulmai na sallah sunyi ruku'u
Musulmai na sallah

Sallah ("bauta", larabciصلاة; jam'i. Larabciصلواتṣalawāt; ko kumasalat), koNamāz (نَماز) a wasu harsunan, yana ɗaya daga cikinRukunnan Musulunci biyar na imani aIslam kuma aikinaddini na wajibi akan ko wanemusulmi (Mace & Namiji)Taqwa. Aiki ne naZahiri, mental, da kuma spiritual act na bauta wanda akeyin su sau biyar a rana a waɗansu ƙayyadaddun lokuta(prescribed times). Lokacin yinsa dolemutum ya fuskanci ƙasarMakkah. A aika ce, mai bautan zai tsaya, zaiyi ruku'u, kuma zaiyi sujada, sannan ya kammala yayin da yake zaune a ƙasa.[1] A yayin ko wacce raka'a, mai bautar zai karanta wasu ayoyi daga cikin Ƙur'ani, da yabon Allah da kuma addu'o'i. Kalmar Sallah dai ana fassara ta da bauta, amma kalmar na nufin addu'a ne, shiyasa ma'anar keda rikitarwa. Musulmai na amfani da kalmar "du'a" "ambato" wurin ma'anar kalmar addu'a wanda roƙo ne akeyi ko nema a wajenAllah".

yadda ake gudanar da sallah kenan har zuwa sallama
ruku u yayin salla

Kafin ayi Sallah sai anyiAlwala. Sallah ta ƙunshi maimaita abu ɗaya ne, da akasani daraka'ah (pl.rakaʿāt ) wanda ke tattare da faɗin wasu ƙayyadaddun kalmomi da jawabai. Adadin wajibcin (fard) raka'o'irakaʿāt yana tsakanin biyu ne zuwa huɗu, according to the time of day or other circumstances (such as Friday congregational worship, which has two rakats). Sallah wajibi ne akan kowane musulmi face waɗanda sukeprepubescent, sukeyinmenstruating, ko kuma suke zubar jini a farkon kwanaki 40 bayan haihuwa.[2] Kowace rukuni acikin Sallah ana gabatar da itane tare da yintakbir, wato faɗin (Allahu Akbar) face lokacin tsayawa tsakaninruku'u dasujada, sannan idarwa dake ɗauke da sallar MusulunciAs-salamu alaykum.[3]

Salloli Biyar

[gyara sashe |gyara masomin]
Dattijon Musulmi lokacinSallar Zuhur a Masallacin Jama
  • Sallar Fajr (Asubahi),
  • Sallar Zuhr (Azahar),
  • Sallar Asr (La'asar),
  • Sallar Magrib (Martin),
  • Masallaci
    Sallar Isha (Isha'i)

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. "True Islam - Number of Salat".True Islam - Number of Salat.
  2. Multicultural Handbook of Food, Nutrition and Dietetics, p. 43, Aruna Thaker, Arlene Barton, 2012
  3. al-Hassani, Abu Qanit (2009).The Guiding Helper: Main Text and Explanatory Notes. p. 123.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Sallah&oldid=587946"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp