Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Ruwanda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ruwanda
Repubulika y'u Rwanda (rw)
Republic of Rwanda (en)
République du Rwanda (fr)
Jamhuri ya Rwanda (sw)
Rwanda (en)
Flag of Rwanda (en)Emblem of Rwanda (en)
Flag of Rwanda(en)FassaraEmblem of Rwanda(en)Fassara


TakeRwanda Nziza(en)Fassara

Kirari«Ubumwe, Umurimo, Gukunda Igihugu»
«Unity, Work, Patriotism»
«Единство, труд, патриотизъм»
«Remarkable Rwanda»
«Undod, Gwaith, Gwladgarwch»
InkiyaThe Land of a Thousand Hills daPays Des Mille Collines
Wuri
Map
 2°S30°E / 2°S 30°E /-2; 30

Babban birniKigali
Yawan mutane
Faɗi14,569,341 (2025)
• Yawan mutane553.17 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiKinyarwanda(en)Fassara
Turanci
Faransanci
Harshen Swahili
Labarin ƙasa
Bangare naTaraiyar Afirka,Gabashin Afirka daAl'ummar Tattalin Arziki na Kasashen Great Lakes
Yawan fili26,338 km²
Wuri mafi tsayiKarisimbi(mul)Fassara (4,507 m)
Wuri mafi ƙasaRuzizi River(en)Fassara (950 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1962
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatisemi-presidential system(en)Fassara
Majalisar zartarwaCabinet of Rwanda(en)Fassara
Gangar majalisaParliament of Rwanda(en)Fassara
• shugaban ƙasar RwandaPaul Kagame (24 ga Maris, 2000)
• Prime Minister of Rwanda(en)FassaraJustin Nsengiyumva(mul)Fassara (25 ga Yuli, 2025)
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court of Rwanda(en)Fassara
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara14,251,642,230 $ (2024)
KuɗiRwanda Franc
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.rw(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+250
Lambar taimakon gaggawa*#06# da912(en)Fassara
Lambar ƙasaRW
Wasu abun

Yanar gizogov.rw
Tutar Ruwanda.
manuniyar ruwanda
manuniyar ruwanda
taro a ruwanda
rwanda wiki medians community

Jamhuriyar Ruwanda ko,Rwanda [lafazi: /ruwanda/] (daKinyarwanda:Repubulika y'u Rwanda; daFaransanci:République du Rwanda; daKiswahili:Jamhuri ya Rwanda; daTuranci:Republic of Rwanda) ƙasa ne, da ke a nahiyarAfirka.

Rwanda
ginin ruwanda

Ruwanda tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 26,338. Ruwanda tana da, yawan jama'a kimanin, 12.6,million[1] . Ruwanda tana da iyaka daBurundi,Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango,Tanzaniya daUganda. Babban birnin Ruwanda, shi neKigali.

Paul Kagame shugaban kasar na yanzu

Shugaban ƙasar RuwandaPaul Kagame ne daga shekarar 2000. Firaministan ƙasarJustin Nsengiyumva ne daga shekarar 2025.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Tutar kasar
    Tutar kasar
  • Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta Rwanda (ICTR)
    Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta Rwanda (ICTR)
  • Coat of Arms
    Coat of Arms
  • Tafkin Ilhema
    Tafkin Ilhema
  • Kigali International Airport
    Kigali International Airport
  • Tafkin Mihindi
    Tafkin Mihindi
  • Yan rawa a bikin Aure
    Yan rawa a bikin Aure
  • Tafkin Mihindi
    Tafkin Mihindi
  • Kigali Memorial Centre in Gisozi
    Kigali Memorial Centre in Gisozi
  • Kigali da dare
    Kigali da dare
  • Wani babban Kabari, Kigali
    Wani babban Kabari, Kigali
  • Kigali Memorial Centre
    Kigali Memorial Centre
  • Ni nziza kigali city
    Ni nziza kigali city
  • Ginin ICTR a Kigali, Rwanda
    Ginin ICTR a Kigali, Rwanda


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya |Aljeriya |Angola |Benin |Botswana |Burkina Faso |Burundi |Cabo Verde |Cadi |Côte d'Ivoire |Eritrea |eSwatini |Ethiopia |Gabon |Gambiya |Ghana |Gine |Gine Bisau |Ginen Ekweita |Jibuti |Kameru |Kenya |Komoros |Kwango (JK) |Kwango (JDK) |Laberiya |Lesotho |Libya |Madagaskar |Mali |Moris |Muritaniya |Misra |Morocco |Mozambik |Namibiya |Nijar |Nijeriya |Ruwanda |Saliyo |Sao Tome da Prinsipe |Senegal |Seychelles |Somaliya |Sudan |Sudan ta Kudu |Tanzaniya |Togo |Tunisiya |Uganda |Zambiya |Zimbabwe
Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Ruwanda&oldid=689113"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp