Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Romainiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Romainiya
România (ro)
Flag of Romania (en)Coat of arms of Romania (en)
Flag of Romania(en)FassaraCoat of arms of Romania(en)Fassara


TakeDeșteaptă-te, române!(en)Fassara

Suna sabodaRomawa na Da
Wuri
Map
 46°N25°E / 46°N 25°E /46; 25

Babban birniBukarest
Yawan mutane
Faɗi19,053,815 (2022)
• Yawan mutane79.92 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiRomanian(en)Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Turai,Tarayyar Turai daEuropean Economic Area(en)Fassara
Yawan fili238,397 km²
Wuri mafi tsayiMoldoveanu Peak(en)Fassara (2,544 m)
Wuri mafi ƙasaBlack Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiUnited Principalities of Moldavia and Wallachia(en)Fassara daSocialist Republic of Romania(en)Fassara
Ƙirƙira24 ga Janairu, 1859(Julian)
Muhimman sha'ani
unification of Wallachia and Moldavia(en)Fassara (24 ga Janairu, 1859(Julian))
Tenth Russo-Turkish War(en)Fassara (10 Mayu 1877(Julian))
Union of Transylvania with Romania(en)Fassara (1 Disamba 1918)
Romanian Revolution (1989)(en)Fassara (22 Disamba 1989)
Treaty of Berlin of 1878(en)Fassara (13 ga Yuli, 1878)
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatisemi-presidential system(en)Fassara
Majalisar zartarwaGovernment of Romania(en)Fassara
Gangar majalisaParliament of Romania(en)Fassara
• president of Romania(en)FassaraNicușor Dan(mul)Fassara (26 Mayu 2025)
• Prime Minister of Romania(en)FassaraIlie Bolovan(en)Fassara (23 ga Yuni, 2025)
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara285,404,683,025 $ (2021)
KuɗiRomanian Leu(en)Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ro(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+40
Lambar taimakon gaggawa*#06#
Lambar ƙasaRO
NUTS codeRO
Hasumiyar Chindiei, Romaniya
Postăvarul Massif
Tutar Romainiya.
cikin birnin kasar Romaniya
wasu daga cikin dumbin al'ummar romaniya a bukukuwan al'ada
tawirar romaniya

Romainiya koRomeniya[1] ƙasa ce, da ke a nahiyarTurai. Babban birnin ƙasar HungariyaBukarest ne. Romainiya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 238,397. Romainiya tana da yawan jama'a 19,064,409, bisa ga jimilla a shekarar 2024. Romainiya tana da iyaka da ƙasashen biyar:Bulgeriya a Kudu,Ukraniya a Arewa,Hungariya a Yamma,Serbiya a Kudu maso Yamma, daMoldufiniya a Gabas. Romainiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1859.

Daga shekara ta 2025, shugaban ƙasar Romainiya shineNicușor Dan. Firaministan ƙasar RomainiyaIlie Bolojan ne daga shekara ta 2025.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Central University Library
    Central University Library
  • National Art Museum of Romania
    National Art Museum of Romania
  • București
    București
  • Bucharest, 1868
    Bucharest, 1868
  • Bucharest, Royal Palace Square
    Bucharest, Royal Palace Square
  • Mutum-mutumin Bgiusca Caragiale
    Mutum-mutumin Bgiusca Caragiale
  • Statie Metrou Titan
    Statie Metrou Titan
  • Taswirar Duniya: Na nuna Kasar Romaniya da launi kore
    Taswirar Duniya: Na nuna Kasar Romaniya da launi kore
  • Kogin Olt
    Kogin Olt
  • Galati
    Galati
  • Hasumiyar Chindiei
    Hasumiyar Chindiei

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane,BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Romainiya&oldid=650379"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp