Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Rago

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rago
organisms known by a particular common name(en)Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nadomesticated mammal(en)Fassara,productive animal(en)Fassara,herbivore(en)Fassara daruminant(en)Fassara
Amfaninama,madara dawool(en)Fassara
Name(en)Fassaraਭੇਡ daبھیڈ
This taxon is source of(en)Fassarawool(en)Fassara daQ118869033Fassara
Habitat(en)Fassarapen(en)Fassara
Has characteristic(en)Fassarasheep breed(en)Fassara
Tarihin maudu'ihistory of sheep(en)Fassara
Taxon known by this common name(en)FassaraOvis aries(en)Fassara
Produced sound(en)Fassarableat(en)Fassara
Kalan ragunan wasu ƙasa, ba irin na Najeriya ba
Rago Mai kiwu
rago da ciyawa

Rago dai wata halitta ce cikin dabbobi mai matukar daraja da mahimmanci tun lokacin annabawa, domin akan yi amfani da shi wato yanka ( layya), shi musamman lokacin babbar Sallah, lokacin Layya

Burtumin rago mai ƙaho wanda ya isa ayi layya dashi
rago Wanda ya is a yanka

Anfi samun shi a lokacin layya a wajen yankawa ayi layya a lokacin gudanar da bikin babbar sallah.Har ila yau rago dabba ne Mai mukar tarihi acikin dabbobi, mafi yawan yareka suna yanka rago a ranar Sallah da suna idan akayi haihuwa ko kuma idan za'ayi shagali, rago dabba ne da duk duniya ana cin namar sa, sannan yana daga cikin nama masu dadi da Gina jiki, rago ne dabbar da akafi yankawa a duniya a lokacin murnar babbar sallah wato sallar layya[1]

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. https://hausadictionary.com/rago
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Rago&oldid=479945"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp