Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Rémi Gomis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rémi Gomis
Rayuwa
Cikakken sunaRémi Sébastien Gomis
HaihuwaVersailles(mul)Fassara, 14 ga Faburairu, 1984 (41 shekaru)
ƙasaFaransa
Senegal
Guinea-Bissau
Ƴan uwa
AhaliGrégory Gomis(en)Fassara
Ƴan uwa
view
Karatu
MakarantaLyceum Ambroise Paré(en)Fassara
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
 Stade Lavallois(en)Fassara2002-20071476
 Stade Malherbe Caen(en)Fassara2007-2009533
 Senegal men's national association football team(en)Fassara2008-
Valenciennes F.C.(en)Fassara2009-2013651
 Levante UD(en)Fassara2013-201400
 FC Nantes(en)Fassara2014-201550
 
Muƙami ko ƙwarewadefensive midfielder(en)Fassara
Nauyi72 kg
Tsayi180 cm
hoton dan kwalo remi gomis
Rémi Gomis

Rémi Gomis (an haife shi ranar 14 ga watan Fabrairun 1984) tsohonɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. An haife shi a Faransa, ya wakilci tawagar ƙasar Senegal a matakin ƙasa da ƙasa.

Aikin kulob

[gyara sashe |gyara masomin]

Gomis ya fara aikinsa da Stade Lavallois kuma ya sanya hannu a Stade Malherbe Caen a lokacin rani 2007.[1] A ranar 13 ga watan Yulin 2009, ya koma Valenciennes FC akan kwangilar shekaru huɗu bayan shekaru biyu tare da Caen. Ya tafi kulob ɗin Levante UD na Sipaniya a lokacin rani 2013, amma watanni shida bayan haka ya karya kwangilar kuma ya bar Levante ya koma Ligue 1, ya shiga FC Nantes. A cikin watan Agustan 2016, ya koma kulob ɗin Swiss FC Wil.[2]

Ayyukan ƙasa da ƙasa

[gyara sashe |gyara masomin]
Rémi Gomis

Gomis ya buga wasansa na farko da Senegal a shekara ta 2008.[3]

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Rémi Gomis at National-Football-Teams.com
  2. Rémi Gomis rejoint le FC Wil (Suisse)‚ lequipe.fr, 23 August 2016
  3. "Kwafin ajiya". Archived fromthe original on 2008-10-15. Retrieved2023-03-22.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe |gyara masomin]
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Rémi_Gomis&oldid=500006"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp