Pavel Chihaia
Tools
General
Fitar/kaiwa waje
A sauran ayyukan
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Corabia(en)![]() |
ƙasa | Romainiya |
Mutuwa | München, 18 ga Yuni, 2019 |
Karatu | |
Harsuna | Romanian(en)![]() |
Sana'a | |
Sana'a | art historian(en)![]() |
Pavel Chihaia (ishirin da uku 23 ga watan Afrilu shekara ta alif dubu daya da dari tara da ishirin da biyu 1922 -sha takwas 18 ga watan Yuni shekara ta dubu biyu da goma sha’takwas 2019) marubuci ne ɗanRomaniya. An haifeshi a garin Corabia . Littafinsa na farko,Blocada (The Blockade ), an buga shi a 1947. An saki wannan littafin kafin mulkin kwaminisanci a Romaniya, kuma yana cikin ƙungiyar masu adawa da kwaminisanci. A cikin 1978, ya bar Romania ya zauna a garinMunich na Jamus.
Chihaia ya mutu a ranar 18 ga Yuni 2019 a Munich, yana da shekara 97.