Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Palau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Palau
Republic of Palau (en)
Belau (pau)
Flag of Palau (en)Seal of Palau (en)
Flag of Palau(en)FassaraSeal of Palau(en)Fassara

TakeBelau rekid(en)Fassara

Kirari«no value»
«Pristime Paradise Palau»
«Paradwys Perffaith Palaw»
Wuri
Map
 7°28′00″N134°33′00″E / 7.46667°N 134.55°E /7.46667; 134.55

Babban birniNgerulmud(en)Fassara
Yawan mutane
Faɗi21,729 (2017)
• Yawan mutane46.67 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Palauan(en)Fassara
Harshen Japan
Labarin ƙasa
Bangare naMicronesia(mul)Fassara daEuropean Union tax haven blacklist(en)Fassara
Yawan fili465.550362 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuPacific Ocean
Wuri mafi tsayiMount Ngerchelchuus(en)Fassara (242 m)
Wuri mafi ƙasaPacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 1981Autonomy(en)Fassara
1 Oktoba 1994'yancin kai
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernment of Palau(en)Fassara
Gangar majalisaPalau National Congress(en)Fassara
• President of Palau(en)FassaraSurangel Whipps Jr.(en)Fassara (21 ga Janairu, 2021)
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court of Palau(en)Fassara
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara217,800,000 $ (2021)
KuɗiUnited States dollar(en)Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.pw(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+680
Lambar taimakon gaggawa911(en)Fassara
Lambar ƙasaPW
Wasu abun

Yanar gizopalaugov.pw
Tutar Palau.
Manuniyar palau

Palau koJamhuriyar Palau koPalaos koBelau koPelew ƙasa ce, da ke aOseaniya. Babban birnin ƙasar PalauNgerulmud ne. Palau tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 459. Palau tana da yawan jama'a 17,907, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dari uku da arba'in a cikin ƙasar Palau. Palau ta samu yancin kanta a shekara ta 1994.

Daga shekara ta 2013, shugaban ƙasar PalauThomas Remengesau Jr. ne. Mataimakin shugaban ƙasar PalauRaynold Oilouch ne daga shekara ta 2017.

  • Koror - former capital
    Koror - former capital
  • Koror
    Koror
  • Bombardment of Anguar during World War II
    Bombardment of Anguar during World War II
  • A village in the German colony of Palau
    A village in the German colony of Palau
  • Limestone islands, Palau 1971
    Limestone islands, Palau 1971

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Palau&oldid=499381"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2026 Movatter.jp