Oslo shine Babban Birnin kasarNorway, an kirkire shine a shekarar 1040 da suna "Anslo", kuma shine birni mafi yawa aNorway. Ta hada daYanki da kumamunicipality. an kafa ta ne a matsayinkaupstad ko wurin kasuwan ci a shekarar 1048 daga 'Harald Hardrada', sannan aka maida birnin tazamabishopric a 1070 kuma babban birni a karkashinHaakon V na Norway a shekaran kusan 1300. Ƙungiyoyin Keɓaɓɓu da kasar Denmark daga1397 to 1523 da kuma1536 zuwa 1814 da kuma tare da Sweden daga Union between1814 zuwa 1905 ta zamanto matsayin birnin kasashen biyu. Bayan ƙonewar birnin da wuta yayi a 1624, lokacin mulkinKing Christian IV, sai aka Gina sabon birni a kusa daAkershus Fortress sannan aka Sa mata sunaChristiania saboda girmama sarkin. Ta kasan ce an kafata ne a matsayinmunicipality (formannskapsdistrikt) a 1 January 1838. Kuma ana rubuta sunan birnin daKristiania tsakanin 1877 da 1897 daga hukumomin jiha da ta birane. A 1925 an sauya sunan birnin da Oslo.
Oslo ita ce cibiyartattalin arziki kumacibiyar gwamnatin Norway. Kuma birni har wayau nan ne tushen kasuwancin Norwegian, bankuna, masana'antu da jigilolin jiragen ruwa. Kuma muhimmiyar kafa ce na masana'antun jiragen ruwa da kasuwancin Harkokin da suka shafi ruwa a nahiyar Turai. The city is home to many companies within the maritime sector, some of which are among the world's largest shipping companies, shipbrokers and maritime insurance brokers. Oslo is a pilot city of theCouncil of Europe and theEuropean Commission intercultural cities programme.
Oslo is considered aglobal city and was ranked "Beta World City" in studies carried out by the Globalization and World Cities Study Group and Network in 2008.[1] It was ranked number one in terms of quality of life among European large cities in the European Cities of the Future 2012 report byfDi magazine.[2] A survey conducted byECA International in 2011 placed Oslo as the second most expensive city in the world for living expenses afterTokyo.[3] In 2013 Oslo tied with the Australian city ofMelbourne as the fourth most expensive city in the world, according to theEconomist Intelligence Unit (EIU)'s Worldwide Cost of Living study.[4].
Tun daga 1 Juli alib 2017, municipalitin Oslo nada adadin mutane da suka kai 672,061, sannan yawan mutanen dake birnin daga 3 December 2018 sunkai 1,000,467.[5] cikin garinmetropolitan area kuma sunkai yawan 1.71 miliyan.[6] yawan birnin na karuwa da sauri tun daga 2000, haka yasa ya zamabirni mafi sauri dake kara yawa a cikin nahiyar Turai a lokacin.[7] Karuwar yafaru ne da kaso mai yawa dagayan'gudun hijira na duniya zuwa ƙasar, da ƙarin yawan haihuwa, da kuma hijira na ƙasa da ƙasa . Haka ya haifar da samun yawan yan'hijira a cikin birnin yake fin yawanNorwegian,[8] a birnin yawan ya fiye da kashi 25% na yawan yan'hijira idan aka hada mutanen dake tare da iyayen su yan'hijira an hada dasu.[9].
↑"Immigration and immigrants". Ssb.no. 1 January 2009. Archived fromthe original on 2 September 2009. Retrieved29 August 2009.Unknown parameter|deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)