Maroko koMorokoLarabci المغرب , (Al-Magrib) (ma'ana mafadar rana ko yamma). A yarenAbzinawa, kumaⵍⵎⵖⵔⵉⴱFaransanciMoroc, cikaken sunan ƙasar shineMasarautar Maroko. da yaren Abzinanci ko kumaBerber ⵜⴰⴳⵍⴷⵉⵜ ⵏ ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ daLarabci kuma المملكة المغربيةAl-mamlaka al-magrabiyya ƙasa ce dake, bin tsarin mulki salon sarauta dake Arewacin Afrika. Ƙasa ce ta asalin yan ƙabilar Abzinawa.
Ƙasar Maroko ta kasance tana da dogayen tsaunuka da kumaSahara. Ƙasar ta yi iyaka datekun mediterranean daga Arewaci, sai kuma tekun Atlantic daga yamma, sai kuma wajen ƙasar tayi iyaka da ƙasar Aljeriya daga Gabas.
Sarki Muhammad na moroko a ƙarnin baya
Al'ummar ƙasar Maroko yakai kimanin miliyan talatin da bakwai (37 million) kuma tana da adadin fadin ƙasa kimanin da yakai kilomita (710,550)[1] (sukwaya mil 172 410). Babban birnin tarayyar ƙasar shineRabat, kuma birni mafi girma a ƙasar shine Kasablanka. Sauran birane masu girma sun haɗa da Marrakeah, Tangier, Sale, Fea da kuma Meknes.[1][2]
Hasumiyar Hassan a Rabat (Morocco)wasu kofofin moroko a wani karniKayan abincin na ganye na moroko
Assilah
Birnin Casablanca
Coat of Arms
Tutar kasar
Hamadan sahara cike da rakuma a cikin kasar Maroko
Kyawun sahara ada tsakar rana
Gida a bakin teku a kasar Maroko
Takalman gargajiya a kasar Maroko
Kasar Maroko a shekaran 1860
A'ada a kasar Maroko
YarenBerber ko Abzinanci shine babban yare kuma mai asali a ƙasar kafin Larabci da ya shigo bayan mamayar da larabawa sukayi ma ƙasar.Musulunci ne babban addini na kasar.
Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.