Mita (Amurka,metre ) shine ainihin ma'aunin dake nuna tsayi a tsarin ma'aunin SI. Alamar mita ita cem. Ma'anar farko (a cikin juyin juya halin Faransa ) shine kashi ɗaya cikin miliyan goma na nisa tsakanin ma'auninduniya da Pole ta Arewa tare daParis Meridian. A yanzu an ayyana mita a matsayin nisan hasken da ke tafiya a cikin sarari samaniya 1/299,792,458 nadaƙiƙa.[1]
An fara bayyana ma'anar mita a shekarar 1793, a matsayin daya daga cikin nisa kimanin triliyon goma daga equator zuwa North pole na zagayen duniya.
A cikin tsarin ma'auni na daular, yadi ɗaya yana da mita 0.9144 (bayan yarjejeniya ta duniya a shekara ta alif 1959), don haka mita yana kusa da 39.37 inci : kimanin ƙafa 3.281, ko 1.0936 yadudduka.
Bar (wanda aka yi da platinum da iridium ) wanda ya ayyana tsawon mita har zuwa 1960.
Astin, A. V. & Karo, H. Arnold, (1959),Refinement of values for the yard and the pound, Washington DC: National Bureau of Standards, republished on National Geodetic Survey web site and the Federal Register (Doc. 59-5442, Filed, 30 June 1959)
Supreme Court of the Philippines (Second Division). (20 January 2010).G.R. No. 185240. Author.
Taylor, B.N. and Thompson, A. (Eds.). (2008a).The International System of Units (SI). United States version of the English text of the eighth edition (2006) of the International Bureau of Weights and Measures publicationLe Système International d’ Unités (SI) (Special Publication 330). Gaithersburg, MD: National Institute of Standards and Technology. Retrieved 18 August 2008.