Megan Anna Rapinoe (an haife ta ranar 5 ga watan Yuli, 1985) ta kasance ƙwararriyar yar'wasan ƙwallon ƙafana kasar Amurka ce, wacce ke buga rukunintsakiya/gefe wacce ke wasa da jagorancin yan'wasan kungiyan kungiyan kulub dinReign FC aNational Women's Soccer League. Amatsayin ta na yar'wasanƘungiyar ƙwallon ƙafan Tarayyar Amurka ta mata ta taimaki kasar wajen lashe gasar kofin duniya na mata2019 FIFA Women's World Cup, da2015 FIFA Women's World Cup, da2012 London Olympics, sannan suka zama nabiyu a2011 FIFA Women's World Cup. Run a 2018, tare daCarli Lloyd daAlex Morgan suke riƙe shugabancin yan'wasan ƙungiyar.[1][2][3][4]
Rapinoe a 2019Megan Rapinoe tasamu tallafi dagaNike,Samsung daDJO Global, kuma ta fito sau dayawa acikin tallace tallacen kamfanin ƙananan kayayyakiWildfang, da kuma Nike. Ta taba buga wasa aChicago Red Stars,Philadelphia Independence damagicJack aWomen's Professional Soccer (WPS) da kumaOlympique Lyonnais a gasarDivision 1 Féminine na ƙasarFaransa.
- ↑Kassouf, Jeff (October 3, 2018)."USWNT notebook: Scheduling, captains and other updates from World Cup qualifying camp". The Equalizer.
- ↑Kassouf, Jeff (June 28, 2013)."With Rapinoe, Solo, Seattle Reign FC finally putting the pieces together".NBC Sports.
- ↑Saffer, Paul (August 16, 2013)."Hamm explains United States system". UEFA.
- ↑Voisin, Ailene (July 9, 2012)."Redding native Megan Rapinoe's soccer fortunes keep rising; Olympics ahead".The Sacramento Bee. Archived fromthe original on November 3, 2013.