Mazhab,Madhhab koMazhabaمذهب,itace hanyar karantarwa ko tafarkin da Malaman farko na addininmusulunci suka koyar kamar yadda suka koya daga Sahabban Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agare shi, ko ta hannun tabi'ai wadanda kuma suka koya dagaSahabbai, yarda da inganci da sahihancin karatunsu wadanda duk asalinsu dagaManzon Allah,har zuwa Sahabbansa har ya iso zuwa ga Malamai,shiyasa duk al'ummar musulmai tun a waccan lokaci har izuwa yau aka yarda da suzama tafarkoki na bi da Gina addinin musulunci dasu,[1] Akwai Mazhaba Hudu (4) wadanda ko wanne kabi to anasaran in Allah ya yarda cewar kabi Manzon Allah ne, kamar yadda Manzon Allah yace kubiAbubakar, daUmar daUthman bin Affan daAliyu domin sune Halifofi shiryaryu, Ashe kowane daga cikin manyan Sahabban nan kabi to kamar kabi Manzon Allah ne Dan yayi umurni a bi su, haka suma Mazhaba, Misali Mazhabar, Imamu Malik wato Malikyya, Imam Malik yayi karatu a hannun jikan Sayyidina Aliyu DanAlhasan watoJa'afar, shi kuma Ja'afar yayi karatu a wurin sahabin Manzon Allah watoAbdullahi Dan Umar Wanda Manzon Allah yakecewa idan akwai wani mutum dayake bin sunnah ta to Abdullahi dan Umar ne.. Haka dukkanin sauran Malaman Mazhaban idan ka duba zakaga duk suna da sila daga sahabbai, sahabbai kuma daga Manzon Allah tsira da aminci sun tabbata agare shi. Cikakkun Mazhaba Hudu da ake dasu sune;
Dukkanin mazhabobin nan sune musulman duniya ke amfani dasu, kasashe daban daban su dauka Mazhabar malamin da yarayu a garinsu ko kuma karantarwarsa da daliban sa sunfi yawa a garin ko nahiyar da suke ciki.
Mihrab (marking the direction of the Kaaba in Mecca) - Madrasa of Sultan al-Zahir Barquq
Mosque-Madrassa of Sultan Hassan - Cairo
Mambobin fitattun mutanen Tunisiya.