Marcelinho Paulista
Tools
General
Fitar/kaiwa waje
A sauran ayyukan
Marcelo José de Souza (an haife shi a ranar 13 ga watan Satumbar na shekara ta 1973), wanda aka fi sani daMarcelinho Paulista, shi ne kocin Kwallon ƙafa na kasar Brazil kuma tsohon dan wasan da ya taka leda a matsayindan wasan tsakiya. Shi ne mai kula da na kungiyar Água Santa .
Ya fara bugawa tawagar kwallon kafa ta kasar Brazil wasa a shekarar ta 1994, kuma ya buga karin wasanni hudu a gasar Olympics ta shekarar ta 1996. A wasannin gasar Olympics ya buga wasa ne kawai da kssar Portugal a cikin abin da zai zama wasan karshe na kasa da kasa.