Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Mamayewar Rasha a Ukraine na 2022

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Matsalar Lua: expandTemplate: template "Mostra inici fi" does not exist.
Infotaula d'esdevenimentMamayewar Rasha a Ukraine na 2022

Iriyaƙi
military operation(en)Fassara
offensive(en)Fassara
invasion(en)Fassara
undeclared war(en)Fassara
international conflict(en)Fassara
war of aggression(en)Fassara
total war(en)Fassara
Bangare napost-Soviet conflicts(en)Fassara daRusso-Ukrainian War(en)Fassara
Kwanan watan24 ga Faburairu, 2022 –
Zangon lokaciRussia under Vladimir Putin(en)Fassara
WuriGabashin Turai
Ukraniya
Rasha
Crimea(en)Fassara
ƘasaUkraniya,Luhansk People's Republic(en)Fassara,Donetsk People's Republic(en)Fassara,Rasha,Belarus,Garin Kherson daGarin Zaporizhzhia
Participant(en)Fassara
NufiRussian annexation of Donetsk, Kherson, Luhansk and Zaporizhzhia oblasts(en)Fassara
Sanadicollective self-defence(en)Fassara
Yana haddasareactions to the Russian invasion of Ukraine(en)Fassara
Ukrainian refugee crisis(en)Fassara
economic impact of the Russian invasion of Ukraine(en)Fassara
solidarity concerts for Ukraine(en)Fassara
2022 Russian mobilization(en)Fassara
Call Russia(en)Fassara
2022 annexation referendums in Russian-occupied Ukraine(en)Fassara
nuclear risk during the Russian invasion of Ukraine(en)Fassara
Finland–NATO relations(en)Fassara
Q117749106Fassara
attacks in Russia during the Russian invasion of Ukraine(en)Fassara
international sanctions during the Russian invasion of Ukraine(en)Fassara
Wagner Group rebellion(en)Fassara
Wagner Group–Russian Ministry of Defence conflict(en)Fassara
accession of Finland and Sweden to NATO(en)Fassara
Adadin waɗanda suka rasu42,295(a data de 10 ga Janairu, 2023)
10,000(a data de 21 Nuwamba, 2023)
Hanyar isar da saƙo
Chronology(en)Fassara
Mass killings during the Siege of Mariupol(en)Fassara
Bucha massacre(en)Fassara
Zaporizhzhia Nuclear Power Plant crisis(en)Fassara
Capture of Chernobyl(en)Fassara
2022 Crimean Bridge explosion(en)Fassara
2022 Russian mobilization(en)Fassara
Destruction of the Kakhovka Dam(en)Fassara
Russian annexation of Donetsk, Kherson, Luhansk and Zaporizhzhia oblasts(en)Fassara
Has part(s)(en)Fassara
Eastern front of the Russian invasion of Ukraine(en)Fassara
2022 Kherson counteroffensive(en)Fassara
attacks in Russia during the Russian invasion of Ukraine(en)Fassara
Belarusian and Russian partisan movement(en)Fassara
Q117531310Fassara
Kyiv Offensive (2022)(en)Fassara
2023 Ukrainian counteroffensive(en)Fassara
war crimes in the Russian invasion of Ukraine(en)Fassara
Russian annexation of Donetsk, Kherson, Luhansk and Zaporizhzhia oblasts(en)Fassara
southern front of the Russian invasion of Ukraine(en)Fassara
Russian strikes against Ukrainian infrastructure(en)Fassara
Northeastern Ukraine offensive(en)Fassara
2022 Kharkiv counteroffensive(en)Fassara
Battle of Nowohrodiwka(en)Fassara

Yanar gizoz.mil.ru…
#(mul)Fassara#StandWithUkraine,#StayWithUkraine,#RussiaInvadedUkraine,#StopRussianAggression,#UkraineUnderAttack,#UkraineInvasion,#BanRussiaFromSWIFT,#CloseTheSky,#SendNATOtoUkraine,#UAразом,#ShelterUkrainianSky,#StopPutin,#StopPutler,#WWIII,#WW3,#PutlerKaput,#WorldForUkraine,#UkraineRussiaWar,#UkraineRussianWar,#StopPutinNOW,#RussianUkrainianWar,#UkraineWar,#PutinWarCrimes,#StopRussia,#FightForUkraine,#FreeSky,#RussianInvasion,#WarInUkraine,#RussiaUkraineWar,#RussiaWarOnUkraine,#PutinIsaWarCriminal,#ZaPobedu,#СвоихНеБросаем,#ZaРоссию,#МЫВМЕСТЕ,#cancelrussianculture,#TheTaken,#RussianCultureKills,#PutPutinOnTrial,#StandUpForUkraine,#SendPutinToJupiter,#UnitedWithUkraine,#ArmUkraineNow,#RussiaTerroristState da#Сво

A ranar 24 ga Fabrairun shekarar 2022,Rasha ta ƙaddamar da wani gagarumin farmaki aUkraine, maƙwabciyarta ta kudu maso yammacin ƙasar, wanda hakan ke nuna ruruwar cigaban yaƙin dake gudana tsakanin Rasha da Ukraine tun daga shekara ta 2014. Sakamakon ƴanci da Ukraine ta samu na zama da kanta a shekarar 2014, wannan yaƙin an ayyana shi a matsayin mafi girman tashin hankali da ba'a taɓa gani ba a turai tun bayan yaƙinduniya. Akan kalli sanadin amatsayin Rasha tana son haramtawa Ukraine shiga ƙungiyarNATO bisa doka,[1] ƙawancen ƙasashen Turai tare daAmurka daKanada. Kafin kai farmakin sai da Rasha ta amince da wasu jihohin Ukraine guda biyu da suka ayyana kansu amatsayin yan tattun ƙasashe, wato Jamhuriyar Jama'ar Donetsk da Jamhuriyar Jama'ar Luhansk, sannan kuma sojojin Rasha suka fara mamaye yankin Donbas na gabashin Ukraine a ranar 21 ga watan Fabrairun shekarar 2022.

Da misalin ƙarfe 03:00 UTC (06:00 Moscow Time, MSK) a ranar 24 ga Fabrairu, shugaban RashaVladimir Putin ya bada sanarwar wani farmakin soji a gabashin Ukraine; mintuna kaɗan bayan haka, aka fara kai hare-haren manyan makamai a wurare daban-daban a cikin biranen ƙasar musamman ma wajajen jami'an tsaron ƙasar, ciki har da babban birnin ƙasarKyiv da ke arewacin ƙasar. Hukumar kula da kan iyakokin ƙasar Ukraine ta bayyana cewa an kai wa kan iyakokinta da Rasha daBelarus hari.[2][3] Bayan sa'o'i biyu, sojojin kasa sun shiga da misalin karfe 05:00 UTC.[1] Ƙasashe da dama sun yi tir da harin tare da sanyawa Rasha takunkumi.[4]

Vladimir Putin a lokacin da aka bayyana harin
Abubuwan da ke faruwa a Gabashin Ukraine a lokacin mamayewa
An lalata tsarin da makami mai linzami

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Sojojin Eukraniya kafin fara gwabza yaƙin
    Sojojin Eukraniya kafin fara gwabza yaƙin
  • Sign Lviv Volunteer Centre.
    Sign Lviv Volunteer Centre.

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. 1.01.1"Why is Russia invading Ukraine and what does Putin want?".BBC News (in Turanci). 24 February 2022.Archived from the original on 19 December 2021. Retrieved24 February 2022.
  2. "Russia attacks Ukraine".CNN. 24 February 2022.Archived from the original on 24 February 2022. Retrieved24 February 2022.
  3. "Украинские пограничники сообщили об атаке границы со стороны России и Белоруссии".Interfax. 24 February 2022.Archived from the original on 24 February 2022. Retrieved24 February 2022.
  4. Morin, Rebecca (24 February 2022)."World leaders condemn Russian invasion of Ukraine; EU promises 'harshest' sanctions – live updates".USA Today.Archived from the original on 24 February 2022. Retrieved24 February 2022.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Mamayewar_Rasha_a_Ukraine_na_2022&oldid=506530"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp