Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Makamashi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
makamashi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naphysical quantity(en)Fassara,scalar quantity(en)Fassara daextensive quantity(en)Fassara
Bangare naE=mc²(mul)Fassara daSararin samaniya
AmfaniEnergy industry daenergy technology(en)Fassara
Has cause(en)Fassaraenergy source(en)Fassara
Karatun taenergetics(en)Fassara
ISQ dimension(en)FassaraL2MT2{\displaystyle {\mathsf {L}}^{2}{\mathsf {M}}{\mathsf {T}}^{-2}}
Quantity symbol (LaTeX)(en)FassaraE{\displaystyle E} daW{\displaystyle W}
Hashtag(mul)Fassaraenergy
Has characteristic(en)Fassaranauyi,conservation of energy(en)Fassara daform of energy(en)Fassara
Recommended unit of measurement(en)Fassarajoule(en)Fassara,electronvolt(en)Fassara dakilogram square metre per square second(en)Fassara
Gas Well Drilling
Represa Hidroeléctrica Pirrís
makamashi
mata sun ɗauko makamashin wuta na faskare

Makamashi: Shine duk wani abu da ake haɗa shi tare da wasu abubuwa domin su cakuɗu su bayar dawuta ko wuta mai zafi ko dan ai amfani dashi a wurin yin aiki. Ma'anar makamashi da fari anfara amfani dashi ne wurin ma'anar duk wani abu da ka iya bayar da chemical energy amma an daɗe da canja wurin nufin duk wani abu dake bayarda zafin wuta, kamar irinwutar nukiliya ta hanyar (via nuclear fission and nuclear fusion).

Zafin wutan damakamashi ke fitarwa sanadiyar cakuɗuwa da wasu abubuwan na canjawa zuwa mechanical energy hanyar, wasu lokutan zafin shima na zama dan dumamawa, dafa abinci ko heat engine, industrial processes.[1]

Manazarta.

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. "Nuclear Energy | Definition, Formula & Examples | nuclear-power.com".Nuclear Power (in Turanci).Archived from the original on 2022-07-06. Retrieved2022-07-06.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Makamashi&oldid=696503"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp