Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Mace

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
mace
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naadult human(en)Fassara dafemale human(en)Fassara
Mabiyiyarinya
Hashtag(mul)Fassarawoman
Depicted by(en)FassaraModel of the Virgin Mary and Three Holy Women(en)Fassara daPortrait of a Lady as Mary Magdalen(en)Fassara
Has characteristic(en)Fassarafemale voice(en)Fassara,female reproductive system(en)Fassara,menstrual cycle(en)Fassara,fertility(en)Fassara dafemale body shape(en)Fassara
Produced sound(en)Fassarafemale voice(en)Fassara
Rukunin da yake dangantaCategory:Terms for women(en)Fassara
Hannun riga danamiji
Nada jerinlist of lists of women(en)Fassara
Mace mai hijjabi

Mace itace kishiyar duk wani abin halittanamiji.

Wacece mace An samu bayanai mabambamta da yawa game da wacece mace, inda masana da yawa sukai ta zubo baya nai kamar haka:

  • Mataye
    1. FalsafofinGirkawa suna rayawa cewa mace ba mutum bace, kawaiAljana ce
  • 2. Hakama wani ɓangare naLarabawa shekaru masu yawa suna rayawa cewa mace kawai halittace kamar shaurandabbobi ko kayan abinci daAllah (S.W.A) Ya samar wa maza saboda haka namiji na da ikon mallakarta kamar yadda zai mallaki kaza ko shinkafa ko zomo a jeji, kuma na da ikon bautar da ita yadda yake so.
  • 3. Haka nan ɓangarenJamusawa sama da shekaru masu yawa suma suna ɗaukar mace a matsayinhalitta sai dai bata da cikakken 'yanci dadaraja kamar namiji.
  • 4. Malamankimiyya suma sun yadda mace mutunce kamar kowa sai dai yan canje canje na halayya da ɗabi'u da ba a rasa ba.
  • 5. Duk a bayanai da aka yi a kan mace, ba a sami wani bayani wanda yaiwa mace adalci ba, irin bayanin da musulunci da malaman kiymiyya sukace akan mace.

Mace ba dabba bace ba kuma aljana ba ce, halittace wadda babu banbanci tsakanin namiji da mace a ɓangaren ɗan'adamtaka. Mace na da cikakken yanci da iko daidai da ita a musulunci, namiji ya zam mai mata hidima har tsawon rayuwarta ta hanyar ɗaukemata nauyinta da buƙatunta na rayuwa. Muslunci ya ba da umarni a girmama su, a nemi shawararsu. Wacece mace a mahanga ta masana soyayya?

  • Mace kishiyar jinsin da namiji ce wacce aka baibaye ta da abubuwan sha'awa, a wani mataki na rayuwarta. Mace na da wasusinadarai na kwarjini ga ɗa namiji (driving force) wadda takan sarrafa ɗa namiji yadda take so.

Mace a fage na soyayya tana darauni da tausayi da saurin amincewa da wuyar sha ani. Ƙarin bayani daga malaman kimiyya sunce mace nada rangwamen tunani a kan ɗa namiji sai dai sunfi namiji saurun haddace abu suna iya riƙe abu a kansu shekara da shekaru ,basu mantaba . Mata kan samun tawaya a tunanin su, rashin nutsuwa canji ajikinsu adukkan kowane wata yayin yin wata ibada tasu ta al'ada me mata suke so?

  • 1. Kulawa

Ba abin da mata suka fi so irin nuna musu kulawa da damuwa ta hanyar nuna musu soyayya ɗaukar nauyinsu da kare musu buƙatunsu da dukiyarar da mutuncinsunsu.

  • 2. Nishaɗi
  • mata na son nishaɗi mafiya yawan lokuta a rayuwarsu, dan haka abokina kazama me shiryawa iyalanka nishaɗi a kai akai dan sasu farin cikin.

3. Jarumtaka: Mata na son su ga mutumjarimi, imma na ƙarfi ko jarimtaka da ilmi da fasaha, suna alfahari da saurayi mai ƙarfi da ilimi da addini da fasaha da shauransu. Mata sun bawa Musulunci gudunmawa sosai da dukiyarsu da rayukansu da lokacinsu .


Mace tana bukatar ta samu lokaci na musamman da zata dinga hutawa saboda muhimmancin hakan ga lafiyarta. Likitoci sun bayyana wasu hanyoyi wadanda mata za su dinga bi wajen kaucewa matukar gajiya a yayin ayyukansu na yau da kullum. Sun kuma jadda muhimmanci cewa mace ta fara kulawa da kanta, domin ta yin haka ne za ta samu kuzari da walwala da koshin lafiyar kulawa da iyali da sauran wadanda ke da nauyi a kanta. Wasu daga cikin hanyoyin sun hada da yin kebe lokaci na musamman na hutawa. Haka zalika tsara yadda mace za ta yi ayyukanta zai taimaka wajen yin ayyuka masu ma'ana. Sannan kai ziyara ga 'yan uwa da abokan arziki, zuwa wuraren shakatawa da yin abubuwan dake faranta wa mace rai suma suna taimakawa wajen rage matukar gajiya. Matan da ke aiki ka'in da na'in ba tare da samun hutu kamar yadda ya kamata ba, na jefa rayuwarsu cikin hadarin rashin lafiya, a cewar likitocin.[1]

‎Yayin da ake bikin zagayowar tunawa da yara mata ta duniya, ga wasu ƙalubale da Majalisar Dinkin Duniya ta ce yaran mata su na fuskanta:[2]

‎Yarinya mace ɗaya cikin biyar ba ta samun damar kammala makarantar ƙaramar sakandare, yayin da yara mata huɗu cikin goma ba su iya kammala karatun sakandare.[3]

‎Kimanin kashi 90 cikin ɗari na yara mata ba su iya samun intanet a ƙasashe masu ƙaramin ƙarfi, yayin da yara maza suka fi su samun wanna dama.[4]

‎A faɗin duniya, yara mata daga shekara biyar zuwa 14 na yin aikin gida na kimanin sa'a miliyan 160 a kullum fiye da takwarorinsu maza.[5]

‎Ƴan mata ne ke da kashi 3 cikin huɗu na masu kamuwa da cutar HIV tsakanin matasa.[6]

‎A watan Disamban 2011 ne Majalisar Dinkin Duniya ta ware kowace ranar 11 ga watan Oktoba a matsayin ranar ƴa mace ta duniya.[7]

‎An ware ranar ce domin yin nazari kan haƙƙoƙin ƴaƴa mata da kuma ƙalubalen da suka fuskanta a faɗin duniya.[8]

‎kan matsalolin da yara mata ke fuskanta daga bakin Hauwa Jalila Joɗa da kuma saƙon da take da shi ga al'umma.[9]

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Wata Mace yar Kasar Iran
    Wata Mace yar Kasar Iran
  • Wata Mace a cikin Daji
    Wata Mace a cikin Daji
  1. K
  2. E
  3. Stf
  4. Nazari
  5. Karatu
  6. Nvfff
  7. F777
  8. Rss
  9. r
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Mace&oldid=735462"
Rukuni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp