Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Lagos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lagos
Wikimedia disambiguation page(en)Fassara
  • Birnin Lagos
    jam'iar lagas
    Mobolaji train station in Lagos State
    Gwanjun legos wanda yan arewa ke siye
    logas jahar Birnin
    Lagos (birni)
  • Lagos (jiha)
cikin garin Lagos
bakin ruwan Lagos
gadan lagas

Jihar Lagos: jiha ce dake kudu maso yammacin Najeriya, bakin tekun Benin. ta yi iyaka da jihar Ogun daga arewa da gabas da Benin a kudu, sai kuma jamhuriyar Benin daga yamma. Daga 1914 zuwa 1954 yankin ya kasance cikin jihar dake karkashin Gudanarwar Birtaniya a karkashin mulkin Najeriya. Kundin tsarin mulki na 1954 ya samar da Legas ta zama birnin tarayyar Najeriya.(yankin Lagos yanada fadin kasa murabba'in kilomita 70).

Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Lagos&oldid=534111"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp