Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Komoros

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Komoros
Union des Comores (fr)
الاتحاد القمري (ar)
Flag of the Comoros (en)National seal of the Union of the Comoros (en)
Flag of the Comoros(en)FassaraNational seal of the Union of the Comoros(en)Fassara


TakeUdzima wa ya Masiwa(en)Fassara

Kirari«Unité – Solidarité – Développement»
Wuri
Map
 12°18′S43°42′E / 12.3°S 43.7°E /-12.3; 43.7

Babban birniMoroni
Yawan mutane
Faɗi902,348 (2022)
• Yawan mutane443.63 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiComorian(en)Fassara
Larabci
Faransanci
AddiniMusulunci
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Afirka
Yawan fili2,034 km²
Wuri mafi tsayiDutsen Karthala (2,361 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiFederal Islamic Republic of the Comoros(en)Fassara
Ƙirƙira6 ga Yuli, 1975
23 Disamba 2001
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiJamhuriyar Tarayya
Gangar majalisaAssembly of the Union of the Comoros(en)Fassara
• President of Comoros(en)FassaraAzali Assoumani(mul)Fassara (2016)
• President of Comoros(en)FassaraAzali Assoumani(mul)Fassara (26 Mayu 2016)
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara1,296,089,479 $ (2021)
KuɗiComoran Franc
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.km(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+269
Lambar taimakon gaggawa17(en)Fassara,18(en)Fassara da772-03-73(en)Fassara
Lambar ƙasaKM
Wasu abun

Yanar gizobeit-salam.km
Komoros
manuniyar komoros
tutar komoros
manuniyar comoros

Komoros koKungiyar Komoros (da harshen Komoros:Komori koUdzima wa Komori, da Faransanci:Comores koUnion des Comores, da Larabci: لاتحاد القمري), ƙasa ce, da ke a nahiyarAfirka. Komoros na da eyaka da Tanzania daga kudu maso yabashie, Mozambique da Arewa maso yamma, Komoros yana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 1,659; kungiyar tsiburai ce. Komoros yana da yawan jama'a 850,886, bisa ga jimillar Babban birnin Komoros,Moroni ne.

komoros
manuniyar komoros
cocin komoros
kungiyar kwallo a komoros
komoros
komoros

Shugaban kasar KomorosAzali Assoumani ne.

Shugaba Azali Assoumani na yanzu mai ci a kasar

Komoros ya samu yancin kanta ne daga kasar Faransa[1]

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • taswirar komoros
    taswirar komoros
  • komoros Hatimi na Comoros
    komoros Hatimi na Comoros
  • Tutar kasar
    Tutar kasar
  • comoros Fareti, Comoros
    comoros Fareti, Comoros
  • Majami'a a Anjouan, Comoros
    Majami'a a Anjouan, Comoros
  • Masallacin Mitsoudje
    Masallacin Mitsoudje
  • Birnin Moroni, Comoros
    Birnin Moroni, Comoros
  • Tsibirin Anjouan, Comoros
    Tsibirin Anjouan, Comoros
  • Abinci daga tsibirin Comoros
    Abinci daga tsibirin Comoros
  • Murnar Ranar samun yanci kai a kasar, biyo bayan zagayowar ranar.
    Murnar Ranar samun yanci kai a kasar, biyo bayan zagayowar ranar.
  • Wani filin wasan ƙwallon kwando a kasar
    Wani filin wasan ƙwallon kwando a kasar
  • Gran Comore landscape
    Gran Comore landscape
  • Dhow
    Dhow
  • Hoton Comoros kenan daga sama, wanda aka dauka da na'urar daukar hoto a watan Afrilu, 2002
    Hoton Comoros kenan daga sama, wanda aka dauka da na'urar daukar hoto a watan Afrilu, 2002

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya |Aljeriya |Angola |Benin |Botswana |Burkina Faso |Burundi |Cabo Verde |Cadi |Côte d'Ivoire |Eritrea |eSwatini |Ethiopia |Gabon |Gambiya |Ghana |Gine |Gine Bisau |Ginen Ekweita |Jibuti |Kameru |Kenya |Komoros |Kwango (JK) |Kwango (JDK) |Laberiya |Lesotho |Libya |Madagaskar |Mali |Moris |Muritaniya |Misra |Morocco |Mozambik |Namibiya |Nijar |Nijeriya |Ruwanda |Saliyo |Sao Tome da Prinsipe |Senegal |Seychelles |Somaliya |Sudan |Sudan ta Kudu |Tanzaniya |Togo |Tunisiya |Uganda |Zambiya |Zimbabwe
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Komoros&oldid=502572"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp