Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Kolkata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kolkata
কলকাতা (bn)


Suna sabodaKalikata(en)Fassara
Wuri
Map
 22°34′03″N88°22′12″E / 22.5675°N 88.37°E /22.5675; 88.37
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBengal ta Yamma
Division of West Bengal(en)FassaraPresidency division(en)Fassara
District of India(en)FassaraKolkata district(en)Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi4,496,694 (2011)
• Yawan mutane21,820.14 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili206.08 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuHooghly River(en)Fassara daEast Kolkata Wetlands(en)Fassara
Altitude(en)Fassara9 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• GwamnaFirhad Hakim(en)Fassara (3 Disamba 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo700001
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho33
Wasu abun

Yanar gizokmcgov.in

Kolkata koCalcutta birni ne, da ke a jiharBengal ta Yamma, a ƙasarIndiya. Shi ne babban birnin jihar Bengal ta Yamma. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 14,617,882 (miliyan sha huɗu da dubu dari shida da sha bakwai da dari takwas da tamanin da biyu). An gina birnin Kolkata a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Tashar jirgin kasa ta Kolkata
    Tashar jirgin kasa ta Kolkata
  • Wurin bauta na sheetalnath Mandir, Kolkata
    Wurin bauta na sheetalnath Mandir, Kolkata
  • Lambun Mysore Keoratala, Kolkata, 2011
    Lambun Mysore Keoratala, Kolkata, 2011
  • Jami'ar Kolkata
    Jami'ar Kolkata
  • Birnin kimiyya, Kolkata
    Birnin kimiyya, Kolkata
  • Gidan tarihi na Kolkata, Indiya
    Gidan tarihi na Kolkata, Indiya
  • Gadar Kolkata
    Gadar Kolkata
  • Kotun Koli, Kolkata
    Kotun Koli, Kolkata
  • The 42, Kolkata
    The 42, Kolkata

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Kolkata&oldid=292523"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp