Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Kiwo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kiwo
agricultural practice(en)Fassara,academic discipline(en)Fassara daграна пољопривреде(mul)Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naanimal science(en)Fassara,agricultural production(en)Fassara,husbandry(en)Fassara daagricultural, veterinary and food sciences(en)Fassara
Bangare naanimal science(en)Fassara danoma
By-product(en)Fassaramanure(en)Fassara
Harvested organism(s)(en)Fassaralivestock(en)Fassara
bafullatani na Kiwon shanu sa
shanu na kiwo
wata mace tana kiwon shanu

Sana'ar Kiwo.

Kiwo
agricultural practice(en)Fassara,academic discipline(en)Fassara daграна пољопривреде(mul)Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naanimal science(en)Fassara,agricultural production(en)Fassara,husbandry(en)Fassara daagricultural, veterinary and food sciences(en)Fassara
Bangare naanimal science(en)Fassara danoma
By-product(en)Fassaramanure(en)Fassara
Harvested organism(s)(en)Fassaralivestock(en)Fassara
makiyayi cikin shanunsa

Kiwo shi ne aikin da ya ƙunshi rainondabbobi domin cin gajiyarsu ko amfana daga garesu, ta hanyar amfani da kuma abin da suke samarwa kamarnama,gashi, mai,nono,Kashi,kwai dadai sauransu. Kiwo ya hada da kula da dabbobi ko neman karin yawansu dan saidawa da ba suabinci, da ba sumagani.

Tomakai da akuya kenam suna kiwo
Kiwon shanu

Kiwo na daya daga cikin sana’o’in kasar Hausa nadauri.Sana’a ce da ake gudanar da ita, kamawa tun daga cikin gidaje har ya zuwa ruga daFulani makiyaya kan yi. Babu wanigida da ba a yin kiwo a kasar Hausa.

A duk faɗin duniya al'ummomi daban-daban na da ire-iren hanyoyin da suke kiwata dabbobinsu, kuma ya banbanta da na wasu al'umman, haka zalika mafiya yawan dabbobin da aka fi kiwata su a duniya su ne dabbobi kamar;Saniya,Tumaki,Akuya,Kaji,Aladu,Kifaye da sauransu.

Har wa yau, akwai wasu nau'ukan dabbobi da ake kiwata su a wasu bangarenduniya, kamar suDoki,Zomo,Zuma,kunkuru,Tsuntsaye da sauransu, Wadanda kuma a yanzu suke yaduwa a duniya, kuma kusan kowa na kiwata su.

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]

[1]

  1. "Kwafin ajiya". Archived fromthe original on 2022-09-25. Retrieved2022-04-21.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Kiwo&oldid=784415"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2026 Movatter.jp