Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Kimiyyar kwantom

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kimiyyar kwantom
physical theory(en)Fassara dabranch of physics(en)Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare namechanics(en)Fassara
Bangare namodern physics(en)Fassara daquantum physics(en)Fassara
Ranar wallafa1900
Tarihin maudu'ihistory of quantum mechanics(en)Fassara
Gudanarwanquantum theoretician(en)Fassara

Kimiyyar kwantom, ka'ida ce dake bayani akan dabi'ar yanayi da ke a dai-dai ko kasa da sikeli na maunin kwayar zarra. Itace ginshikin dukkan ilimin kimyyar lissafi, wanda ya hada da kimiyyar sinadarai, Kimiyyar Fili, da Kimiyyar Bayanai.

Bayani da Mahimmancin Ra'ayi

[gyara sashe |gyara masomin]

Kimiyyar Kwantom na bada damar lissafin bangarori da kuma halayen tsarin fili na wani bangare. Mafi yawan lokaci ana amfani da shi ne a ƙananan ƙwayoyin halitta.

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]

[1]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Marvin_Chester
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Kimiyyar_kwantom&oldid=568588"
Rukuni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp