Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Kenya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kenya
Republic of Kenya (en)
Flag of Kenya (en)Coat of arms of Kenya (en)
Flag of Kenya(en)FassaraCoat of arms of Kenya(en)Fassara


TakeEe Mungu Nguvu Yetu(en)Fassara

Kirari«Harambee(en)Fassara»
Suna sabodaMount Kenya(en)Fassara
Wuri
Map
 0°06′N38°00′E / 0.1°N 38°E /0.1; 38

Babban birniNairobi
Yawan mutane
Faɗi48,468,138 (2017)
• Yawan mutane83.38 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Swahili
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Afirka
Yawan fili581,309 km²
Wuri mafi tsayiMount Kenya(en)Fassara (5,199 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiKenya (1963–1964)(en)Fassara
Ƙirƙira1963
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernment of Kenya(en)Fassara
Gangar majalisaParliament of Kenya(en)Fassara
• President of Kenya(en)FassaraWilliam Ruto (13 Satumba 2022)
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara109,703,659,313 $ (2021)
KuɗiShilling na Kenya
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ke(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+254
Lambar taimakon gaggawa*#06# da999(en)Fassara
Lambar ƙasaKE
Wasu abun

Yanar gizopresident.go.ke
Kenya
kenya gazette

Kenya, ita ce kasa ta farko a gabashin afirka da kuma taikun Indiya ya biyo ta gabashin ta, tabkin victoria daga yammacin ta kuma tana makotaka da ƙasashe biyar sune :-

  • daga yammaci tabkin Victoria da kasaUganda
  • daga arewa maso yammaciSudan
William Ruto shugaban kasar na yanzu
Manuniyar kenya
kenya a fanninta

[1][2][3]

Jihohin

[gyara sashe |gyara masomin]

kenya tanada jihohi takwas sune wa'yannan :-

  1. Takiya (1)
  2. Gichuiro (2)
  3. gabasci (3)
  4. Nairobi (4)
  5. arewa maso gabasci (5)
  6. manunin kenya
    Nyanza(6)
  7. Rift Valley (7)
  8. yammaci (8)

Tarihi

[gyara sashe |gyara masomin]
Kafin samun yancin a kenya
Kafin samun yancin kai a kenya
filin jirgin sama bayan samun yancin kan kenya

kenya tasamu ƴancin kanta daga turawan mulkin mallaka nabiritania a shekara ta 1963 bayan shekara da samun ƴancin ta se tazama Jamhuriya a shekara ta 1888 turawanbiritania dajamusawa suka raba gabashinafirka a wannan lokaci suka haɗa kai dan su karya ƙasashen musulmi jamusawa suka ɗau ƙasarTanzaniya,biritania ta ɗauki kenya da rabo me girma na somalia.

Ruwan kenya mai girma
Al'adun mutanen kenya
kenya

kenya faɗin ta yakai 580,367 km tanada itatuwa masu yawa tanada duwatsu wanda tsawansu yakai 5,196m. kenya tanada yawan mutane 33000. sunada ƙabilu arbain kabilu mafe kima sune. kabiyar banto, ƙabilar kikuyu, ƙabilar luo, ƙabilar kama, ƙabilar kis, kabilar miro, ƙabilar trkata, ƙabilar nansi, da ƙabilar massai dakuai 'yan tsurarun larabawa kawa dubu 50.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Tutar kasar
    Tutar kasar
  • Coat of Arms
    Coat of Arms
  • Taswirar kasar a shekarar 1909
    Taswirar kasar a shekarar 1909
  • Bakin Tekun Bofa, na Jama'a
    Bakin Tekun Bofa, na Jama'a
  • Gadar Buntwani, Kenya
    Gadar Buntwani, Kenya
  • Bunkhouse awasi, Kenya
    Bunkhouse awasi, Kenya
  • Enkare Nairobi
    Enkare Nairobi
  • Guest House close to Masaii Mara, Kenya
    Guest House close to Masaii Mara, Kenya
  • Homa Bay
    Homa Bay
  • Wani Kwale-kwale a Kogi, Kenya
    Wani Kwale-kwale a Kogi, Kenya
  • Yan'mata na saka
    Yan'mata na saka
  • Maasai
  • Dutsin Kilimanjaro
    Dutsin Kilimanjaro


Addinai


  • Addinin brutustan 33%
  • katulik 10%
  • buda 2 %
  • musulmi 3%

suran hanyuye da suke be 45%

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. https://www.britannica.com/place/Kenya/History#ref419069
  2. http://historyworld.net/wrldhis/PlainTextHistoriesResponsive.asp?historyid=ad21
  3. "Kwafin ajiya". Archived fromthe original on 2020-04-07. Retrieved2020-04-15.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya |Aljeriya |Angola |Benin |Botswana |Burkina Faso |Burundi |Cabo Verde |Cadi |Côte d'Ivoire |Eritrea |eSwatini |Ethiopia |Gabon |Gambiya |Ghana |Gine |Gine Bisau |Ginen Ekweita |Jibuti |Kameru |Kenya |Komoros |Kwango (JK) |Kwango (JDK) |Laberiya |Lesotho |Libya |Madagaskar |Mali |Moris |Muritaniya |Misra |Morocco |Mozambik |Namibiya |Nijar |Nijeriya |Ruwanda |Saliyo |Sao Tome da Prinsipe |Senegal |Seychelles |Somaliya |Sudan |Sudan ta Kudu |Tanzaniya |Togo |Tunisiya |Uganda |Zambiya |Zimbabwe
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Kenya&oldid=551518"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp