Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Keke

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
keke
mode of transport(en)Fassara daindividual means of transport(en)Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare navelocipede(en)Fassara,two-wheeler(en)Fassara dasports equipment(en)Fassara
Kayan haɗikarfe,carbon-fiber-reinforced polymer(en)Fassara dafiberglass(en)Fassara
Yana haddasaTafiya
Mai ganowa ko mai ƙirƙiraKarl Drais(mul)Fassara daKirkpatrick Macmillan(en)Fassara
Time of discovery or invention(en)Fassara1885
Ta jiki ma'amala daroad(en)Fassara
Designed to carry(en)Fassaracyclist(en)Fassara
Hashtag(mul)FassaraFahrrad, ровар, rower da koło
Tarihin maudu'ihistory of the bicycle(en)Fassara
Power supply(mul)Fassarahuman energy(en)Fassara
Amfani wajencyclist(en)Fassara,courier(en)Fassara,paramedic(en)Fassara,bicycle courier(en)Fassara dabicycle infantry(en)Fassara
Uses(en)Fassarapedal crank drive(en)Fassara dacycling infrastructure(en)Fassara
Rukunin da yake dangantaCategory:Songs about bicycles(en)Fassara
Stack Exchange site URL(en)Fassarahttps://bicycles.stackexchange.com/
MCN code(en)Fassara8712.00.10
keke
yaro ya dauko ciyawa/rauga duk akan keke
keke napep (adaidaita sahu)
Fayil:Yaro yana dinki.jpg
#wpwp nadaura photo
keke zamani dahn
wasa da keke
Mace a keke

Keke wani karami na'uin na'urar hawa ce da akan kerata a kasashen turawa, keke dai ana amfani dashi wajen saukaka tafiye-tafiye musamman a cikin gari. Keke nada matukar tarihi da mahimmanci da ake amfani dashi tun lokacin mai tsawo daya wuce.kuma wasu daga cikin hausawa na kiran sa da laulawa.[1]

Keke abin hawa
keke

Tarihin asalin keke

[gyara sashe |gyara masomin]

An gabatar da kekuna a ƙarni na 19 a Turai. A farkon karni na 21 akwai kekuna sama da biliyan 1.[1][2] Akwai kekuna da yawa fiye da motoci.

Wanda ya kirkiro keke

[gyara sashe |gyara masomin]

Amfanin keke

[gyara sashe |gyara masomin]

Ire-iren kekuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Keken dinki
  2. Keken na hawa
  3. Keke napep
  4. Keken gwajin karfi
  5. Keken dabbobi (amalanke)
  6. Keken guragu
  7. keken Wasan tsere
  8. Keken saka na gargajiya. da sauransu.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Bicycle
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Keke&oldid=552905"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp