Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Kashi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kashi
biogenic substance type(en)Fassara daclass of anatomical entity(en)Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naportion of solid body substance(en)Fassara,excrement(en)Fassara daparticular anatomical entity(en)Fassara
Amfanimanure(en)Fassara dadry animal dung fuel(en)Fassara
Karatun tacounseling psychology(en)Fassara
Produced by(en)FassaraYou(mul)Fassara
kashin mutum
kashin kare

Kashi shine abu mai karfi ko taushi na sauran abinci wadanda jiki bazai iya narkar dashi ba. Amma ƙwayoyin halitta dake cikinbabban hanji suke narkar dasu dan amfaninsu.[1][2]

Ana fitar da kashi ne ta mafitar dubura ayayin da ake yin bahaya.

Ana amfani da Kashi a matsayintaki kosoil conditioner a harkokin noma. Kuma ana ƙona ta yayin amfani dashi a matsayinfuel source ko a matsayinconstruction material. Wasu suna amfani da kashi a matsayin magani ansamu ayanzu. A bangarenkashin mutum, ana amfani dashi a fecal transplants kofecal bacteriotherapy ayanzu.Fitsari da kashi dukkansu biyu ana kiransu daexcreta.

Misalin inda ake kashi:

1.A masai.

2.A Daji.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Nau'in kashin dabba
    Nau'in kashin dabba
  • Bahaya a Salgar Zamani
    Bahaya a Salgar Zamani
Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.


Anazarci.

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Tortora, Gerard J.; Anagnostakos, Nicholas P. (1987).Principles of anatomy and physiology (Fifth ed.). New York: Harper & Row, Publishers. p. 624.ISBN 978-0-06-350729-6.
  2. Diem, K.; Lentner, C. (1970). "Faeces".in: Scientific Tables (Seventh ed.). Basle, Switzerland: CIBA-GEIGY Ltd. pp. 657–660.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Kashi&oldid=535747"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp