Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Kampala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kampala


Wuri
Map
 0°18′49″N32°34′52″E / 0.3136°N 32.5811°E /0.3136; 32.5811
Ƴantacciyar ƙasaUganda
Region of Uganda(en)FassaraCentral Region(en)Fassara
District of Uganda(en)FassaraKampala District(en)Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi1,680,600 (2019)
• Yawan mutane8,892.06 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili189,000,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuLake Victoria(en)Fassara
Altitude(en)Fassara1,190 m
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
• Lord Mayor(en)FassaraErias Lukwago(en)Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizokcca.go.ug
Kampala.
motar biki a kamfala
Kampala

Kampala itace ce babban birnin ƙasar Uganda kuma birnin mafi girma a kasar Uganda. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2017 jimillar mutane 3,125,000. A yanzu akwai kimanin mutum 1,875,834 (2024).[1] An gina birnin Kampala a ƙarshen karni na sha tara bayan haifuwan annabi Isa. Birnin ya kasu zuwa yankunan siyasa guda biyarYankin Kampala ta Tsakiya,Yankin Kawempe,Yankin Makindye,Yankin Nakawa, da kumaYankin Rubaga.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Kampala Road, Habitat, Uganda
    Kampala Road, Habitat, Uganda
  • Kololo Hero Monument
    Kololo Hero Monument
  • Wani mutum yana tsallaka titi da ke sa a downtown, Kampala
    Wani mutum yana tsallaka titi da ke sa a downtown, Kampala
  • The Saint Denis Monument
    The Saint Denis Monument
  • Kampala
    Kampala

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.
  1. "Kampala (City, Uganda) - Population Statistics, Charts, Map and Location".www.citypopulation.de. Retrieved2024-01-16.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Kampala&oldid=535940"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp