![]() |
---|
Kabara dai koMagajiya shi ne sunan da sarakunan gargajiya suka yi amfani da shi waɗanda suka mallakiHausawa a zamanin da yagabata.[1][2] Kuma tarihinKano ya ba da jerin sunayen sarakunan Magajiya da aka ce sun tare a mulkinDaurama II, wato Kabara ko Magajiya ta ƙarshe a mulkinDaura .