Jirgin Ruwa wani babbankiran-ruwa ne wanda ke tafiya akantekunan duniya da wasuhanyoyin manya ruwaye masu zurfi,dauke da matafiya ko kayayyaki,ko kuma dan tafiyar gudanar da wani aiki, kamar tsaro, binciken ilimi ko kamun kifi.A tarihance, a"Babban Jirgin ruwa" takasance neJirgin tafiya tare da karancinsquare-riggedmasts guda uku da kuma cikakkenbowsprit.Jiragen ruwa nada nau'i daban-daban amma akwai babbanci tsakanin su,dangane da girma,siffa,adadin daukan kaya da kuma yadda ake kera su.
Jirgin ruwa Mai dakon mutane da Kaya
Jiragen ruwa sun kasance daga cikin mahimman dake taimaka wa mutane yin hijira da kasuwanci. Kuma sun taimaka wurin yaduwarmulkin-mallaka dakasuwancin-bayi, amma kuma ya bayar da daman cika bukatun kimiyya, al'ada da taimakon yan'adam. Bayan karni na 15th,sabbin kayayyakin noma Wadanda suka zo daga Amurka ta hanyar matafiya na kasashen Turai, shima yayi matukar taimakawaworld population growth.[1]Tafiyar Jirgin ruwa ya taimaka sosai a bangaren kasuwancin duniya.