Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Jharkhand

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jharkhand
झारखंड (hi)


Wuri
Map
 23°N85°E / 23°N 85°E /23; 85
ƘasaIndiya

Babban birniRanchi(en)Fassara
Yawan mutane
Faɗi32,988,134 (2011)
• Yawan mutane413.83 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Hindu
Santali(en)Fassara
Urdu
Panchpargania(en)Fassara
Ho(en)Fassara
Mundari(en)Fassara
Kurukh(en)Fassara
Kharia(en)Fassara
Nagpuri(en)Fassara
Harshen Khortha
Kudmali(en)Fassara
Odia
Bangla
Maithili
Labarin ƙasa
Bangare naEast India(en)Fassara
Yawan fili79,714 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira15 Nuwamba, 2000
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaCouncil of Ministers of Jharkhand(en)Fassara
Gangar majalisaJharkhand Legislative Assembly(en)Fassara
• Shugaban ƙasaHemant Soren(en)Fassara
• Chief Minister of Jharkhand(en)FassaraHemant Soren(en)Fassara (4 ga Yuli, 2024)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2IN-JH
Wasu abun

Yanar gizojharkhand.gov.in
Taswirar yankunan jihar Jharkhand.

Jharkhand jiha ce, da ke a Gabashin ƙasarIndiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 79,710 da yawan jama’a 32,988,134 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2000. Babban birnin jiharRanchi ne ; birnin mafi girman jiharJamshedpur ne. Draupadi Murmu shi ne gwamnan jihar. Jihar Jharkhand tana da iyaka da jihohin biyar :Bihar a Arewa,Uttar Pradesh a Arewa maso Yamma,Chhattisgarh a Yamma,Odisha a Kudu daBengal ta Yamma a Gabas.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Laburare na IIT (ISM)
    Laburare na IIT (ISM)
  • Tsaunukan Heesim
    Tsaunukan Heesim
  • Wurin ajiye motoci da ke kusa da Filin jirgin Birsa Munda
    Wurin ajiye motoci da ke kusa da Filin jirgin Birsa Munda
  • Filin jirgin Sama na Birsa Munda, Jharkhand
    Filin jirgin Sama na Birsa Munda, Jharkhand
  • Mutum-mutumin Birsa Munda, a Naya More
    Mutum-mutumin Birsa Munda, a Naya More
  • Mahatma Gandhi Samadhi,Ramgarh
    Mahatma Gandhi Samadhi,Ramgarh
  • Lotus Jain Temple
    Lotus Jain Temple
  • Wasu yara akan hanyar su ta zuwa Makaranta, Jharkhand
    Wasu yara akan hanyar su ta zuwa Makaranta, Jharkhand

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
Jihohin Indiya
Jihohi
Indiya
Masu cin gashin kansu
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Jharkhand&oldid=708503"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2026 Movatter.jp