Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Italiyanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Italiyanci
italiano
'Yan asalin magana
harshen asali: 64,800,000(2019)
harshen asali: 64,819,790(2012)
second language(en)Fassara: 3,026,000(2009)
Italian alphabet(en)Fassara daBaƙaƙen boko
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1it
ISO 639-2ita
ISO 639-3ita
Glottologital1282[1]

Italiyanciyare ne wanda Turawan ƙasarItaliya (Italy) suka fi yawan magana da shi. Hakazalika, ana amfani da shi a matsayin yaren gwamnati a kasar Italiya da kasarSwitzerland,San Marino da kudancin Istriya dake ƙasar selvoniya Kroatiya kuma ana magana da harshen Italiyanci sosai aAlbaniya,Malta,Monaco da kuma wasu ɓangarori na ƙasarFaransa (musamman a cikin garuruwan Dodecanese)Montenegro (Kotor), da wasu ɓangarori ƙasarGirka (a tsibirin Ionian da Dodecanese). Harshen Italiyanci ya taka muhimmiyar rawa a ƙasashen arewacinAfrika da kuma gabashin Afrika kuma ana amfani da harshen Amurka da Austaraliya akwai mutanen marasa rinjaye da kuma suke amfani da harshen a ƙasashenBosnia Herzegovina,Kroatiya ,Sloveniya daRomainiya.[2][3]

  • Haruffan Italiyanci
    Haruffan Italiyanci
  • Rubutun lanƙwasa da hannu a makarantar Italiyanci (ƙarni na XX da XXI)
    Rubutun lanƙwasa da hannu a makarantar Italiyanci (ƙarni na XX da XXI)
  • Samfurin rubutun yaren
    Samfurin rubutun yaren

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017)."Italiyanci".Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Berloco 2018
  3. Simone 2010
Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Italiyanci&oldid=575873"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp