Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Istanbul

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Istanbul
İstanbul (tr)


Wuri
Map
 41°00′36″N28°57′37″E / 41.01°N 28.9603°E /41.01; 28.9603
Ƴantacciyar ƙasaTurkiyya
Il(mul)FassaraIstanbul(mul)Fassara
Babban birnin
Istanbul(mul)Fassara
Daular Usmaniyya(1453–1922)
Yawan mutane
Faɗi15,655,924 (2023)
• Yawan mutane2,930.17 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili5,343 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBosporus Strait(en)Fassara,Sea of Marmara(en)Fassara,Black Sea daGolden Horn(en)Fassara
Altitude(en)Fassara100 m
Wuri mafi tsayiAydos Hill(en)Fassara (537 m)
Bayanan tarihi
MabiyiConstantinople(en)Fassara
Ƙirƙira29 Mayu 1453
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Mayor of Istanbul(en)FassaraNuri Aslan(mul)Fassara (26 ga Maris, 2025)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo34000–34990
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho212 da 216
Wasu abun

Yanar gizoistanbul.gov.tr
Facebook: istanbulbuyuksehirbldTwitter: istanbulbldEdit the value on Wikidata
Rafin istanbul

Istanbul a tarihi an san sunan brinin daByzantium kafin shekarar 1924, kuma ana kiran birnin daConstantinople, b birnin ne mafi yawan al'ummah a kasarTurkiya kuma cibiyar tattalin arziki, al'adu da ababen tarihi na garin. Istanbul wani birni ne dake a tsakanin nahiyar Turai da Asiya watoEurasia, straddling theBosporusstrait (wanda yarabaTurai daAsiya) tsakaninSea of Marmara da kumaBlack Sea. Kasuwanci da ababen tarihi na garin na nan ne a ɓangaren garin dake cikin turai, kuma kusan kashi uku na al'ummar garin suna zaune ne a bangaren garin dakeAsiya.[1]

Birnin ne cibiyar gudanar da ayyukan Istanbul Metropolitan Municipality (coterminous tare daIstanbul Province), wanda dukkansu suke ɗauke da yawan al'ummah, mazauna garin kusan miliyan 15.[2] Istanbul na ɗaya daga cikin manyan birane a Duniya masu yawan al'ummah, kuma itace ta hudu, sannan ta farko a nahiyar Turai, birnin da yafi yawan al'ummah. Istanbul na matsayin wani gadane a tsakaningabas dayamma.

Tarihi

[gyara sashe |gyara masomin]

An kirkira birnin ne da sunan wanda ya samar da ita watoByzantion (Βυζάντιον) on theSarayburnu promontory tun kusan 660 BCE, garin ya bunkasa da girma, wanda ya zama ɗaya daga cikin manyan birane masu mahimmanci a tarihi. bayan an sake ginata a matsayinConstantinople a 330 CE, tazama birni imperial natsawon Karni 16, lokacinRoman/Byzantine (330–1204),Latin (1204–1261),Palaiologos Byzantine (1261–1453) daOttoman (1453–1922) empires.[3] tataka rawa wurin cigaban addininkiristanci lokacin Roman da Byzantine, kafin Ottomansconquered the city a 1453 CE sai takoma zuwa Islamic stronghold and the seat of theOttoman Caliphate.[4]

The city's strategic position on the historicSilk Road,[5] titin jirgin kasa zuwa turai da gabas ta tsakiya, kuma hanyar Ruwa kwara daya dake a tsakanin Black Sea da theMediterranean yasa samun cosmopolitan populace. Sai dai anzabi birninAnkara a matsayin babban birnin Turkiya bayanTurkish War of Independence, sannan aka canja sunan birnin zuwa Istanbul, birnin yacigaba da da rike martabarsa akan Siyasar yankin da harkokin al'adu. The population of the city has increased tenfold since the 1950s, as migrants from acrossAnatolia have moved in and city limits have expanded to accommodate them.[6][7] Arts, music, film, and cultural festivals were established towards the end of the 20th century and continue to be hosted by the city today. Infrastructure improvements have produced a complex transportation network in the city.

Yawon buɗe ido

[gyara sashe |gyara masomin]

A takaice kusan 12.56 miliyan na baki yan kasashen waje ne suka ziyarci Istanbul a 2015, shekara biyar bayan zamar da itaEuropean Capital of Culture, yasa tazama na biyar birni a duniya na yawon bude ido.[8] The city's biggest attraction is its historic center, partially listed as a UNESCOWorld Heritage Site, and its cultural and entertainment hub can be found across the city's natural harbor, theGolden Horn, in theBeyoğlu district. Considered aglobal city,[9] Istanbul has one of the fastest-growing metropolitan economies in the world.[10] yawanci cibiyoyin manyan kamfanonin kasar Turkiya companies and media outlets and accounts for more than a quarter of the country'sgross domestic product.[11] Hoping to capitalize on its revitalization and rapid expansion, Istanbul has bid for theSummer Olympics five times in twenty years.[12]

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Küçüksu Palace
    Küçüksu Palace
  • Dandalin Taksim
    Dandalin Taksim
  • Sultan Ahmad Square
    Sultan Ahmad Square
  • Hagia Sophia
    Hagia Sophia
  • Gadar Saman Teku ta Golden Horn
    Gadar Saman Teku ta Golden Horn
  • An hango cikin birnin Istanbul
    An hango cikin birnin Istanbul
  • Tsohon zanen bangarorin jikin doki kenan da akayi a karni na 15 a Misra
    Tsohon zanen bangarorin jikin doki kenan da akayi a karni na 15 a Misra
  • Blue mosque
    Blue mosque
  • Dolmabah mosque Istanbul
    Dolmabah mosque Istanbul
  • Hagia Sofia mosque Istanbul
    Hagia Sofia mosque Istanbul
  • Haliç Tersaneleri mars
    Haliç Tersaneleri mars
  • Karakoy mars
    Karakoy mars
  • Cikin masallacin Sultan Ahmad mosque Istanbul.
    Cikin masallacinSultan Ahmad mosque Istanbul.

Anazarci

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. harvnb|WCTR Society; Unʼyu Seisaku Kenkyū Kikō|2004|p=281
  2. Cite error: Invalid<ref> tag; no text was provided for refs namedPopulation of Turkey
  3. harvnb|Çelik|1993|p=xv
  4. harvnb|Masters|Ágoston|2009|pp=114–5
  5. harvnb|Dumper|Stanley|2007|p=320}}
  6. harvnb|Turan|2010|p=224
  7. cite web|url=http://www.ibb.gov.tr/sites/ks/en-US/0-Exploring-The-City/Location/Pages/PopulationandDemographicStructure.aspx%7Cpublisher=Istanbul[permanent dead link] Metropolitan Municipality|title=Population and Demographic Structure|year=2008|accessdate=27 March 2012|work=Istanbul 2010: European Capital of Culture
  8. cite web |url=http://newsroom.mastercard.com/press-releases/london-retains-crown-in-2015-mastercard-global-destinations-cities-index/Archived 2016-04-05 at theWayback Machine |title=MasterCard Global Destination Cities Index
  9. cite web|url=http://www.lboro.ac.uk/gawc/world2010.html%7Ctitle=The[permanent dead link] World According to GaWC 2010|work=Globalization and World Cities (GaWC) Study Group and Network|publisher=Loughborough University|accessdate=8 May 2012}}
  10. cite web |url=http://www.brookings.edu/blogs/the-avenue/posts/2010/12/01-global-monitor-berube |title=Global Growth on the Orient Express |last1=Berube |first1=Alan|date=1 December 2010 |publisher=Brookings Institution blog "The Avenue"|accessdate=14 April 2013
  11. OECD Territorial Reviews: Istanbul, Turkey.Policy Briefs. The Organisation for Economic Co-operation and Development. March 2008.ISBN 978-92-64-04383-1.
  12. cite web |url=http://www.olympic.org/news/ioc-selects-three-cities-as-candidates-for-the-2020-olympic-games/166288 |publisher=The International Olympic Committee |title=IOC selects three cities as Candidates for the 2020 Olympic Games |date=24 May 2012 |accessdate=18 June 2012
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Istanbul&oldid=546314"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2026 Movatter.jp