Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Indonesiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Indonesiya
Negara Kesatuan Republik Indonesia (id)
Republik Indonesia (ms)
Indonesia (ms)
Republik Indonesia (id)
Republic of Indonesia (en)
Unitary State of the Republic of Indonesia (en)
Negara Kesatuan Republik Indonesia (ms)
Indonesia (id)
Indonesia (en)
Flag of Indonesia (en)Emblem of Indonesia (en)
Flag of Indonesia(en)FassaraEmblem of Indonesia(en)Fassara


TakeIndonesia Raya(en)Fassara

Kirari«Bhinneka Tunggal Ika(en)Fassara»
Suna sabodaGeology na yankin Indiya
Wuri
Map
 2°S118°E / 2°S 118°E /-2; 118

Babban birniJakarta
Yawan mutane
Faɗi275,439,000 (2021)
• Yawan mutane144.62 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiIndonesian(en)Fassara
AddiniMusulunci,Protestan bangaskiya,Katolika,Hinduism(en)Fassara,Buddha daKonfushiyanci
Labarin ƙasa
Bangare naMIKTA(mul)Fassara,Southeast Asia(en)Fassara,Majalisar Ɗinkin Duniya,ASEAN(mul)Fassara daAPEC(mul)Fassara
Yawan fili1,904,570 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Indiya,Pacific Ocean,South China Sea(en)Fassara,Celebes Sea(mul)Fassara daArafura Sea(en)Fassara
Wuri mafi tsayiPuncak Jaya(mul)Fassara (4,884 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiDutch East Indies(en)Fassara,United States of Indonesia(en)Fassara,Bone Sultanate(en)Fassara,Tasik(en)Fassara,Q15788609Fassara,Q3403538Fassara,Sultanate of Siak Sri Indrapura(en)Fassara,Mempawah Kingdom(en)Fassara daSultanate of Deli(en)Fassara
Ƙirƙira 17 ga Augusta, 1945:  (Proclamation of Indonesian Independence(en)Fassara)
27 Disamba 1949:  (Dutch–Indonesian Round Table Conference(en)Fassara)
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Majalisar zartarwaGovernment of Indonesia(en)Fassara
Gangar majalisaPeople's Consultative Assembly(en)Fassara
• President of Indonesia(en)FassaraPrabowo Subianto(mul)Fassara (20 Oktoba 2024)
• President of Indonesia(en)FassaraPrabowo Subianto(mul)Fassara
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court of the Republic of Indonesia(en)Fassara
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara1,186,505,455,721 $ (2021)
Kuɗirupiah(en)Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Indonesia Western Standard Time(en)Fassara(aSumatera Barat(mul)Fassara,Kalimantan Barat(mul)Fassara,Jawa Barat(mul)Fassara,Sumatera Selatan(mul)Fassara,Riau(mul)Fassara,Kepulauan Riau(mul)Fassara,Sumatera Utara(mul)Fassara,Lampung(mul)Fassara,Jambi(mul)Fassara,Jakarta,Jawa Timur(mul)Fassara,Kalimantan Tengah(mul)Fassara,Jawa Tengah(mul)Fassara,Bengkulu(mul)Fassara,Banten(mul)Fassara,Kepulauan Bangka Belitung(mul)Fassara,Aceh(mul)Fassara)
Indonesia Central Standard Time(en)Fassara(aYammacin Sulawesi,Nusa Tenggara Barat(mul)Fassara,Sulawesi Selatan(mul)Fassara,Kalimantan Selatan(mul)Fassara,Sulawesi Tenggara(mul)Fassara,Sulawesi Utara(mul)Fassara,Kalimantan Utara(mul)Fassara,Gorontalo(mul)Fassara,Nusa Tenggara Timur(mul)Fassara,Kalimantan Timur(mul)Fassara,Sulawesi Tengah(mul)Fassara,Bali(mul)Fassara)
Indonesia Eastern Standard Time(en)Fassara(aPapua Barat(mul)Fassara,Papua(mul)Fassara,Maluku Utara(mul)Fassara,Maluku(mul)Fassara)
Asia/Jakarta(en)Fassara(aJava,Sumatra)
Asia/Pontianak(en)Fassara(aKalimantan Barat(mul)Fassara,Kalimantan Tengah(mul)Fassara)
Asia/Makassar(en)Fassara(aSulawesi,Lesser Sunda Islands(en)Fassara,Kalimantan Timur(mul)Fassara,Kalimantan Selatan(mul)Fassara)
Asia/Jayapura(en)Fassara(aMaluku Islands(en)Fassara,Papua Barat(mul)Fassara,Papua(mul)Fassara)
Suna ta yanar gizo.id(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+62
Lambar taimakon gaggawa*#06#
Lambar ƙasaID
Wasu abun

Yanar gizoindonesia.go.id
Majalisar Indonesiya.
Tutar Indonesiya.
girlfriends (samosir island, Indonesia).jpg

Indonesiya koJamhuriyarIndonesiya, ƙasar ce, da ke a nahiyarAsiya. Indonesiya tana da yawan fili kimani na kilomita araba'in 1,904,569. Indonesiya tana da yawan jama'a kimanin 261,115,456, bisa ga jimillar shekara ta 2014. Indonesiya tana da iyaka daMaleziya,Sabuwar Gini Papuwa kuma daTimo ta Gabas. Babban birnin Indonesiya,Jakarta ce.

Indonesiya ta samu 'yancin kanta ne a shekara ta 1945.

taswira

Indonesiya tana da tsibiri da yawa, fiye da 13,000; manyan tsibirai na Indonesiya, su neSabuwar Gini (an raba tare daSabuwar Gini Papuwa),Borneo (an raba tare daBrunei daMaleziya),Sulawesi,Sumatra kuma daJava.[1][2][3]

Tarihi

[gyara sashe |gyara masomin]

tasamu yancine a shekarar 1945


Mulki

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Achmad Astrawinata Babban dan siya na kasar Indonesia
    Achmad Astrawinata Babban dan siya na kasar Indonesia

Arziki

[gyara sashe |gyara masomin]

Sifirin Jirgin sama

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Jirgin saman kasar Indonesiya a sararin samaniya
    Jirgin saman kasar Indonesiya a sararin samaniya
  • Jirgin a kasa kafin ya tashi sama
    Jirgin a kasa kafin ya tashi sama
  • Jiragen sama guda biyu
    Jiragen sama guda biyu
  • Mata ma'aikata filin jirgin saman kasar Indonisiya
    Mata ma'aikata filin jirgin saman kasar Indonisiya

Jirgin kasa

[gyara sashe |gyara masomin]

Gari

[gyara sashe |gyara masomin]

Indonesiya gari ne mai kyau, duk da dai akwai wasu gurare da kauye ne ba birni ba.

  • Garin Tomorrow a Surabaya
    Garin Tomorrow a Surabaya
  • Plaza a mai suna Berita Satu Plaza
    Plaza a mai suna Berita Satu Plaza
  • Bakin Teku a kasar Indonesiya
    Bakin Teku a kasar Indonesiya

Al'umma

[gyara sashe |gyara masomin]

Maza

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Wani saurayi mawaki a kasar Indonesiya
    Wani saurayi mawaki a kasar Indonesiya

Mata

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Mace da yaran ta a kasar Indonesia
    Mace da yaran ta a kasar Indonesia

Yara

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Yara yan kasar Indonesiya suna tafiya akan Hanya
    Yara yan kasar Indonesiya suna tafiya akan Hanya
  • Yan mata na wasa da igiya
    Yan mata na wasa da igiya
  • Wasu matasa na wasa Giwa a cikin ruwa
    Wasu matasa na wasa Giwa a cikin ruwa
  • Yara akan layi
    Yara akan layi
  • Yaro karami na wasa da kasa da katako
    Yaro karami na wasa da kasa da katako
  • Yara na wasan daga hannu
    Yara na wasan daga hannu

Kabilu

[gyara sashe |gyara masomin]

Akwai kabilu masu dinbin yawa a cikin kasar Indonesiya, wadanda suke cike da al'adu daban-daban.

Al'ada

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Wasan al'ada
    Wasan al'ada
  • Yara a cikin shiga irin na Al'ada
    Yara a cikin shiga irin na Al'ada
  • Kayan Al'ada a kasar Indonesiya
    Kayan Al'ada a kasar Indonesiya

Abinci

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Abincin Mutanen kasar Indonesiya
    Abincin Mutanen kasar Indonesiya
  • Abincin Mutanen kasar Indonesiya
    Abincin Mutanen kasar Indonesiya

Noma

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Ruwa a gefen Gonaki
    Ruwa a gefen Gonaki
  • Ruwan tapki
    Ruwan tapki
  • Dutse mai aman wuta a kasar Indonesiya
    Dutse mai aman wuta a kasar Indonesiya
  • Gona a kasar Indonesiya
    Gona a kasar Indonesiya


Wasanni

[gyara sashe |gyara masomin]

Ilimi

[gyara sashe |gyara masomin]

A kasar Indonesiya sun bama ilimi muhimmancin gaske, ta kuma yanda akwai makarantun boko da na zamani.

  • Yara a makarantar Boko suna daukan darasi
    Yara a makarantar Boko suna daukan darasi


Tsaro

[gyara sashe |gyara masomin]

A kasar Indonesiya akwai ma'aikatan soja da na 'yan sanda, wadanda suke samar ma da kasar tsaro.

Yan sanda

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Wasu Sojoji a kasar Indonesiya
    Wasu Sojoji a kasar Indonesiya

Sojoji

[gyara sashe |gyara masomin]

Addinai

[gyara sashe |gyara masomin]

Musulunci

[gyara sashe |gyara masomin]

Musulman garin indonesiya sun kai kimanin kashi 87.2% na adadin yawan 'yan garin Indonesiya.

  • Dalibai musulmai yayin kai ziyara
    Dalibai musulmai yayin kai ziyara

Kiristanci

[gyara sashe |gyara masomin]

9.9% Kiristanci (7.0% Furorestan; 2.9% Katolika)

Hindu

[gyara sashe |gyara masomin]

1.7% Addinin Hindu

  • Gunki Durga
    Gunki Durga
  • Gunki Sri Karuppar
    Gunki Sri Karuppar
  • Gunki Kali
    Gunki Kali
  • Gunki Joko Dolog
    Gunki Joko Dolog

0.7% Addinin Buddha

0.2% Addini Confucius

Namun daji

[gyara sashe |gyara masomin]

A cikin kasar Indonisiya akwai namun daji da yawa, amman wanda yafi shahara shi ne giwa.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Dan karamin Giwa a kasar Indonesiya
    Dan karamin Giwa a kasar Indonesiya
  • Giwa na iyo a cikin rafi
    Giwa na iyo a cikin rafi
  • Karamin giwa na shan nono
    Karamin giwa na shan nono
  • Fuskan karamin Giwa
    Fuskan karamin Giwa
  • Birai a kasan
    Birai a kasan

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. https://www.indonesia.travel/gb/en/general-information/history
  2. https://www.britannica.com/topic/history-of-Indonesia
  3. https://www.infoplease.com/world/countries/indonesia
Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Indonesiya&oldid=607515"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2026 Movatter.jp